Jami’an Tsaro Sun Ceto Mutane 11 Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Katsina
Rundunar ‘yansandan jihar Katsina tare da hadin gwiwar wasu jami’an tsaro sun yi nasarar ceto mutane 11 daga hannun masu ...
Rundunar ‘yansandan jihar Katsina tare da hadin gwiwar wasu jami’an tsaro sun yi nasarar ceto mutane 11 daga hannun masu ...
Mutane tara ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsarin mota da ya afku a kauyen Kyaramma da ke karamar ...
A jiya Lahadi ne Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya karɓi baƙuncin Mai Martaba Sarkin Gombe Alh. (Dr.) Abubakar ...
Ma’aikatar harkokin waje ta kasar Sin, ta sanar a jiya Asabar cewa bisa gayyatar da gwamnatin Birtaniya ta yi masa, ...
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu, Mohammed Ali Ndume, ya bayyana cewa bai goyi bayan yunƙurin wasu gwamnoni na jam’iyyar ...
A yau Lahadi ne shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na Myanmar Min Aung Hlaing, sun mikawa juna sakon ...
Mataimakin Shugaban ƙasa, Kashim Shettima, ya ƙaddamar da shirin "NASENI Asset Restoration Programme" domin dawo da injuna da kayayyakin gwamnati ...
Wani rahoto na gungun kwararru da aka fitar a Lahadin nan, ya nuna yadda kasar Sin ke ta kokarin samar ...
Gwamnatin Jihar Kano ta buƙaci diyya daga gwamnatin tarayya bisa asarar da ta ce ta fuskanta sakamakon soke bikin Sallah ...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta kammala rijistar lambar shaidar ɗan ƙasa (NIN) ga fursunoni 59,786, wanda ke wakiltar kimanin ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.