Wani Babban Jigon APC Ya Fice Daga Jam’iyyar A Katsina
Tsohon Sanata mai wakiltar mazaɓar Katsina ta Tsakiya, Sanata Abubakar Sadiq Yar’adua, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC, yana...
Tsohon Sanata mai wakiltar mazaɓar Katsina ta Tsakiya, Sanata Abubakar Sadiq Yar’adua, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC, yana...
Zaɓen ƙananan hukumomi da za a gudanar a jihar Rivers ranar 30 ga Agusta, 2025 ya gamu da ruɗani, bayan...
Ɗaya daga cikin matasan jarumai a Masana'antar Kannywood, wanda a yanzu haka ludayinsu yake kan dawo, Baba Sadiƙ ko kuma...
Gwamnatin tarayya ta sake jaddada aniyar ta na aiwatar da wani shirin na musamman da zai bayar da damar samar...
A lokacin da ƴaƴan masu hannu da shuni ke zubar da abinci, suna karin kumallo, suna rayuwa mai kyau, dubban...
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya nuna jin daɗinsa tare da karrama Kocin Super Falcons, Justin Madugu, bisa nasarar...
Jamhuriyar Kongo ta nemi goyon bayan Nijeriya kan ɗan takararta, Firmin Edouard Matoko, domin samun kujerar babban daraktan hukumar UNESCO....
Kamfanin Dangote ya naɗa tsohon shugaban matatar mai ta Duqm a Oman, David Bird, a matsayin Shugaba (CEO) na farko...
Tsohon ɗan majalisar Dattijai mai wakiltar Kogi ta Yamma, Sanata Dino Melaye, ya bayyana cewa jam’iyyar African Democratic Congress (ADC)...
Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa Ta ƙasa NPA da Kwalejin Horas da ɗirebobin Jiragen Ruwa ta ƙasa wato, MAN ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.