ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, July 8, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Abin Da Ya Sa NPA Da Kwalejin MAN Oron Suka Yi Haɗin Gwiwa

by Abubakar Sulaiman
11 months ago
NPA

Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa Ta ƙasa NPA da Kwalejin Horas da ɗirebobin Jiragen Ruwa ta ƙasa wato, MAN  da ke a Oron, sun ƙaddamar wasu sauye-sauye na ƙara ƙarfafa bunƙasa ayyuka da kuma ƙara haɓaka, ayyuka da ake gudanarwa, a Tashoshin Jiragen Ruwan ƙasar nan, mussaman domin a Nijerya ta ƙara amfana da tattalin arzikn da ke a Teku.

Wannan bayanin, na ƙunshe ne, a cikin rahoton da mahukuntan NPA na shekarar 2024. 

A cewar rahoton, an samu ƙarin zuba hannun jari daga kaso 45.1 ko kuma ƙarin kaso 71.2 na metric tan miliyan 103.3 zuwa tan miliyan daga shekarar 2023 zuwa shekarar 2024.

ADVERTISEMENT
  • Shekara 61 Da Haihuwar Sam Nda-Isaiah: Waiwayen Mukarrabai Kan Mashahuran Hikimominsa
  • Manyan Nasarorin Da Dakta Dantsoho Ya Samar Tun Darewarsa Shugabancin NPA

Rahoton ya ƙara da cewa, wannan nasarar, taimaka wajen ƙara haɓaka ingancin ayyukan da ake gudanarwa, a Hukumar ta NPA

Kazalika, a cewar wasu alƙaluman da suka fito daga  babban taron bunƙasa tattalin arziki wato NESG, rahoton ya nuna yadda aka samu ƙarin gudanar da hada- hadar cinikayyar ƙasar nan ta kai daga Naira tiriliyan 5.81 zuwa ta dala biliyan 3.7 a zango na uku na  na shekarar 2024. 

LABARAI MASU NASABA

Rage Farashin Mai Na Ɗangote: Dillalan Man Fetur Sun Yi Burus Da Sauya Nasu Farashin

Bankin Duniya Ya Ɗora Tashoshin Apapa Da Tincan Kan Sikelin Maki Na 20 A Duniya

Bugu da ƙari, Hukumar ta NPA ta bayyana cewa, tana kan ƙoƙarin inganta kayan aiki Tashoshin Jiragen Ruwan ƙasar, wanda ta zuba dala biliyan daya, domin fara gyaran Tashoshin Jiragen Ruwa ta Tin Can Island tare da yin ayyukan kwakwarima, a Tashoshin Jiragen Ruwa na, Apapa, Riɓers, Onne, Warri da kuma Kalaba.

Ita kuwa a na ta ɓangaren, Kwalejin ta MAN ta bayyana cewa, nauyin da aka ɗora mata na gudanar da ayyukan ta, son yi daidai da ƙoƙarin ƙasar nan ke ci gaba da yi, na ƙara haɓaka tattalin arzikin ƙasar, mussaman wajen yaye haziƙai kuma ƙwararrun ɗirebobin Jiragen Ruwa da ƙasar nan ke buƙata.

Shugaban Hukumar ta NPA darka Abubakar dantsho, a jawabinsa ewabinsa a taron shekara- shekara na ƙasa na shekarar 2025 na  ƙungiyar ƴanjarida da ke dauko rahotabin da suka shafi fannin ayyukan Tashoshin Jiragen Ruwa wato AMJON ta gudanar a dakin taro na otel ɗin Sheraton Hotel da ke a, Ikeja a jihar LegasLegas, ya bayyana cewa, Hukumar ta NPA,  na kan gudanar da aikin fadada Sabbin Tashoshin Jiragen Ruwa na Snake Island, Badagry ɗeep Seaport, Ondo ɗeep Seaport da kuma ta,  Burutu wadanda daukacin aikin, a yanzu suka kai matakin kammalawakammalawa

dantsho wanda  Babbar Manajar  huɗda da Juma’a a Hukumar ta NPA Hadiza Usman Shu’aibu ta wakilce shi a wajen taron ya bayyana cewa, Hukumar ta NPA, ta mayar da hankali wajen ganin tana ƙara daga nartabar kayan aikinta da ke a daukacin Tashoshin Jiragen Ruwa na ƙasar,mussaman ta hanyar sanya masu kayan aiki na zamani, domin a rinƙa Kula da saukar Jiragen Ruwa da ƙara janyo masu zuba hannun jari, a fannin.

Shugaban ya ci gaba da cewa, a yanzu haka, Nijeriya ta samu samar shiga cikin ƙungiyar ƙasa da ƙasa ta Kula da tsara Tashoshin Jiragen Ruwa wato IPCSA wanda ya samar da cewa, wannan shigar ta Nijeriya cikin ƙungiyar, zai bai wa Nijeriya damar wanzar da tsarin NSW wanda aka samar da shi, bisa nufin saita ayyukan Tashoshin Jiragen Ruwa da kuma rage ƙalubalen da ake fuskanta ta hada-hadar kasuwanci.

Kazalika, dantsho ya bayyana cewa, Hukumar ta NPA, ta samu nasarar rage ƙalubalen cunkodon ababen hawa da ake fuskanta a  Tashoshin Jiragen Ruwan ƙasar

NPA
Abubakar Sulaiman
Website |  + postsBio
  • Abubakar Sulaiman
    Mutane 15 Sun Mutu A Wani Mummunan Hatsarin Mota, 17 Sun Jikkata
  • Abubakar Sulaiman
    Hukuncin Kisa Ne Ya Dace Da Ƴan Ta’adda Ba Gyaran Hali Ba – Gagdi
  • Abubakar Sulaiman
    Kotu Ta Ɗage Shari’ar Kwace Kadarori 57 Na Tsohon Minista Malami
  • Abubakar Sulaiman
    Ƴan Bindiga Sun Kashe Manoma 9, Sun Sace Da Dama A Birnin Gwari

MASU ALAKA

NNPCL Ya Rage Farashin Man Fetur Zuwa ₦860 Kan Kowacce Lita – IPMAN
Tattalin Arziki

Rage Farashin Mai Na Ɗangote: Dillalan Man Fetur Sun Yi Burus Da Sauya Nasu Farashin

June 27, 2026
Gwamnatin Tarayya, Bankin Duniya Da Cibiyar IITA Za Su Bunkasa Noma Ta Fasahar Zamani
Tattalin Arziki

Bankin Duniya Ya Ɗora Tashoshin Apapa Da Tincan Kan Sikelin Maki Na 20 A Duniya

June 26, 2026
Duk Da Sabani Tsakanin Ɗangote Da NNPC Jiragen Ruwa Ɗauke Da Man Fetur Sun Iso Nijeriya
Tattalin Arziki

Duk Da Sabani Tsakanin Ɗangote Da NNPC Jiragen Ruwa Ɗauke Da Man Fetur Sun Iso Nijeriya

June 20, 2026
Next Post
Ƴansanda Sun Ƙwato Mota Da Aka Sace, Gami Da Cafke Dillalan Ƙwayoyi A Jigawa

Ƴansanda Sun Ƙwato Mota Da Aka Sace, Gami Da Cafke Dillalan Ƙwayoyi A Jigawa

LABARAI MASU NASABA

Rahoton Bankin Duniya: Ci Gaban Tattalin Arzikin Kasar Sin Ya Dore

Rahoton Bankin Duniya: Ci Gaban Tattalin Arzikin Kasar Sin Ya Dore

July 7, 2026
Binciken CGTN Ya Shaida Kiraye-kirayen Jama’a Game Da Bukatar Hada Karfi Da Karfe Wajen Shawo Kan Kalubalen Tsanantar Yanayi

Binciken CGTN Ya Shaida Kiraye-kirayen Jama’a Game Da Bukatar Hada Karfi Da Karfe Wajen Shawo Kan Kalubalen Tsanantar Yanayi

July 7, 2026
Gwamnatin Tarayya Na Biyan Tallafin Man Fetur A Asirce – El-Rufai

Ɗan Takarar Gwamnan Kaduna Na ADC, Ya Gana da El-Rufai, Ya Sha Alwashin Kawo Karshen Mulkin APC

July 7, 2026
Kulla Yarjejeniyar UNCLOS Da Aiwatar Da Ita Jigo Ne Na Wanzar Da Gaskiya Da Adalci A Odar Teku Tsakanin Kasa Da Kasa

Kulla Yarjejeniyar UNCLOS Da Aiwatar Da Ita Jigo Ne Na Wanzar Da Gaskiya Da Adalci A Odar Teku Tsakanin Kasa Da Kasa

July 7, 2026
Argentina Ta Kai Zagayen Kwata Fainal Bayan Nunawa Egypt Ƙwanji

Argentina Ta Kai Zagayen Kwata Fainal Bayan Nunawa Egypt Ƙwanji

July 7, 2026
Gwajin Harba Makamai Masu Linzami Aiki Ne Na Horarwa Da Sojojin Kasar Sin Ke Gudanarwa

Gwajin Harba Makamai Masu Linzami Aiki Ne Na Horarwa Da Sojojin Kasar Sin Ke Gudanarwa

July 7, 2026
'yansanda

Yansanda Sun Kai Samame Maɓoyar Masu Laifi, Sun Kama Mutane 150 A Legas

July 7, 2026
Wakiliyar Sin Ta Bayyana Matsayar Kasar Yayin Taron Muhawarar Gaggawa Dangane Da Sudan

Wakiliyar Sin Ta Bayyana Matsayar Kasar Yayin Taron Muhawarar Gaggawa Dangane Da Sudan

July 7, 2026
Sabbin Ministoci

Rashin Tsaro: Majalisar Dattawa Ta Nuna Damuwa Kan Yawaitar Hare-haren Da Ake Kai Wa Jami’an Soji

July 7, 2026
Xi Jinping Ya Ba Da Umurni Kan Ayyukan Rigakafin Ambaliyar Ruwa Da Karfafa Ceton Jama’a

Xi Jinping Ya Ba Da Umurni Kan Ayyukan Rigakafin Ambaliyar Ruwa Da Karfafa Ceton Jama’a

July 7, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.