Shugaban Kasar Sin Ya Mika Sakon Jaje Ga Takwarorinsa Na Turkiyya Da Syria Bisa Ibtila’in Girgizar Kasa Da Ya Shafi Sassan Kasashen Biyu
A yau Litinin, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya mika sakon jaje da alhinin aukuwar girgizar kasa ga shugaban kasar ...


















