‘Yansanda Sun Kama Mutanen Da Ake Zargi Sun Fasa Rumbun Ajiye Kayan Abinci A Abuja
Rundunar ‘yansanda a birnin tarayya Abuja, ta ce ta kama wasu mutane 15 da ake zargi da lalata wani rumbun...
Rundunar ‘yansanda a birnin tarayya Abuja, ta ce ta kama wasu mutane 15 da ake zargi da lalata wani rumbun...
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado-Bayero ya yi kira ga ‘yan kasuwa masu sayar da kayan masarufi da su...
Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC), na jihar Kaduna, Kabir Nadabo, ya ce akalla mutane 12 ne suka mutu...
Sanata Abdulaziz Yari, mai wakiltar Jhar Zamfara ta yamma, na shirin raba tirela 358 na kayan abinci iri-iri daban-daban. Kayayyakin...
A yah Lahadi wasu fusatattu mazauna Abuja sun kutsa-kai sun shiga rumbun ajiyana Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Nijeriya...
Babban kamfanin rarraba hasken wutar lantarki a Nijeriya (TCN), ya ce, wasu mahara sun lalata layin samar da lantarki mai...
Gwamnatin Jigawa Za Ta Raba Shinkafa Da Taliya Don Rage Raɗaɗin Tsadar Kayan Abinci Ramadan Gwamnatin Jigawa ta amince da...
Gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamitin da zai binciki haramtattun gine-ginen da aka gina ba tare da bin ka'ida ko...
Dakarun Operation Safe Haven (OPSH) da ke aiki da rundunar soji ta musamman da ke aikin wanzar da zaman lafiya...
A yau Litinin mazauna birnin Legas a Nijeriya, suka fito kan tituna don nuna rashin gamsuwarsu kan halin tsadar rayuwa...
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.