Kwastam Za Ta Raraba Wa ‘Yan Nijeriya Shinkafa Da Sauran Kayan Da Ta Kwato
Don rage radadin yunwa da matsin tattalin arziki da rage tasirin tsadar kayan abinci a kasa, hukumar kwastam a Nijeriya,...
Don rage radadin yunwa da matsin tattalin arziki da rage tasirin tsadar kayan abinci a kasa, hukumar kwastam a Nijeriya,...
Kudin Nijeriya a kasuwar musayar kudi ta bayan-fage ta karye, inda Naira 2,000 take daidi da Fam 1 na Burtaniya....
Mutane a garin Ibadan, babban birnin jihar Oyo, sun fito kan tituna a safiyar yau Litinin don nuna adawa da...
'Ƴan bindigar sun kai harin ne a ƙauyen Gindin Dutse Makyali na Kajuru, ya yi sanadin jikkatar mutum 15 bayan...
Ƙaramin Ministan Tsaron Nijeriya ya yi tsokaci kan koke-koken da jama'a ke yi kan matsin tattalin arziki da ƴan kasar...
Shugaban Kamfanin BUA, Abdul Samad Rabiu, ya ce kamfanin ya amince da karin albashin ma’aikata kashi 50 cikin 100. Rabiu...
Hukumar hana fasa kwauri ta kasa ta cafke manyan motoci 15 dauke da kayan abinci a jihar Sokoto a kokarinta...
Gwamnan Jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya karrama golan Nijeriya, Stanley Nwabali, kan irin bajinta d kwazon da ya nuna gasar...
Ga jadawalin jihohin da farashin kayan abincin ya tashi kamar yadda kafar TheCableIndex ta rawaito. 1. Kogi: 44% 2. Kwara:...
Wata kotun Majistare da ke zamanta a Ilorin, a ranar Laraba, ta bayar da umarnin tsare mutane 13 da ake...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.