Sabuwar Shekara: Sanwo-Olu Ya Yi Wa Fursunoni 104 Afuwa
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya bayar da umarnin sakin fursunoni 104 don yi musu afuwa don bikin sabuwar shekara.
Gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya bayar da umarnin sakin fursunoni 104 don yi musu afuwa don bikin sabuwar shekara.
Wasu mabiya darikar Shi’a sun gudanar da zanga-zanga a babban masallacin kasa da ke birnin tarayya, Abuja domin nuna adawa...
Gwamnatin Jihar Kano ta sanar da tsige Kwamishinan Addinai na jihar, Dakta Muhammad Tahar Adamu (Baba Impossible) daga mukaminsa.
Kungiyar kwallon kafa da ke Kasar Saudiyya Al-Nassr ta dauki fitaccen dan kwallon kafar duniya, Cristiano Ronaldo.
Rundunar ‘yansandan Jihar Ribas ta ce ta kai samame aata maboyar ‘yan kungiyar Biyafara (IPOB) da ke karamar hukumar Oyigbo...
Rundunar sojin Nijeriya ta yi watsi da rahoton ceto Laftanar P.P. Johnson, jami’ar soja mace, wacce haramtacciyar kungiyar IPOB ta...
Sama da mutane 200 ne suka bace yahin5da kadarorin miliyoyin kudi suka kone kurmus sakamakon tashin gobara a yankin Elekahia...
Babban sufeton ‘yansandan Nijeriya, Usman Baba, ya gana da gwamnan Jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu, a hedikwatar rundunar da ke Abuja,...
Gwarzon dan wasan Kasar Brazil, Pele ya rasu bayan ya sha fama da rashin lafiya.
An gurfanar da wani matashi dan shekara 22, Sunday Awominure a gaban wata kotun majistare da ke Ile-Ife a ranar...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.