Gwarzon dan wasan Kasar Brazil, Pele ya rasu bayan ya sha fama da rashin lafiya.
Pele ya rasu yana da shekaru 82 a duniya.
- An Gurfanar Da Matashi A Kotu Sakamakon Lakadawa Dan Sanda Dukan Kawo Wuka
- Shugabannin Kungiyoyi Da Kafofin Watsa Labarai Na Kasa Da Kasa Suna Fatan Za Su Kara Zurafa Hadin Gwiwa Da CMG
Pele dai ya zama gwarzon dan kwallon kafar duniya, wanda ba a taba yin irinsa ba.
Talla
Pele dai shi ne dan kwallo daya tilo da ya taba lashe Gasar Kofin Duniya har sau uku.
Pele ya sha fama da ciwon daji, ciwon koda tun shekaru biyu da suka wuce.
A baya-bayan nan an sake kwantar da shi a wani asibiti da ke Sao Paulo, babban birnin Brazil, inda ya gudanar da bikin Kirsimetin bana a can.
Talla