Sojoji Sun Kama Uba da Ɗansa Bisa Zargin Ta’addanci a Dajin Sakkwato
Dakarun rundunar sojin Nijeriya sun kama wasu mutane biyu da ake zargin ’yan ta’adda ne, waɗanda uba da ɗansa ne,...
Dakarun rundunar sojin Nijeriya sun kama wasu mutane biyu da ake zargin ’yan ta’adda ne, waɗanda uba da ɗansa ne,...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gabatar da ƙudirin kasafin kuɗin Naira tiriliyan 1.107 ga Majalisar Dokokin jihar domin...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kashe Naira biliyan 2.65 domin kula da bututun ruwa, gyaransu, faɗaɗa hanyoyinsu da kuma...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya ba za ta sauya matsayinta na cire tallafin man fetur...
Dakarun rundunar sojin Nijeriya sun samu nasarar ceto mutane 21 da aka yi garkuwa da su a Jihar Neja, bayan...
Ministan Albarkatun Man Fetur na Ƙasa, kuma mai kula da harkokin iskar gas, Ekperikpe Ekpo, ya ƙaddamar da tashoshin sarrafa...
Siyasar 2027 ta zo da sabon salo a Jihar Nasarawa, inda ake samun takun-saka da fito-na-fito tsakanin manyan ’yan siyasar...
Rundunar ’Yansandan Jihar Sakkwato ta samu nasarar ceto mutane biyu da aka yi garkuwa da su, bayan musayar wuta mai...
Babbar Kotun Jihar Kano ta sallami tare da wanke Yusuf Nadabo Kawule, wanda ake zargi da kashe matarsa a wani...
Kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC ya yi hasashen cewa Shugaba Bola Tinubu zai sha kaye a...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.