Badakala: Majalisar Wakilai Ta Bayar Da Umurnin Cafke Gwamnan CBN, Babban Akanta Na Kasa Da Sauransu
Kwamitin majalisar wakilai mai kula da kararrakin jama’a ya bayar da umurnin sammacin kama gwamnan babban bankin Nijeriya, Olayemi Cardoso,...
Kwamitin majalisar wakilai mai kula da kararrakin jama’a ya bayar da umurnin sammacin kama gwamnan babban bankin Nijeriya, Olayemi Cardoso,...
Babban Hafsan Hafsoshin Sojin Nijeriya, CDS Janar Christopher Musa ya bayyana dalilan da suka sa har yanzu ba a kawo...
Wata kungiyar Majalisar matasan Nijeriya shiyyar Arewa maso Yamma (NYCN) da kuma kungiyar matasan Arewa (AYM) sun gudanar da zanga-zangar...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ba yawon sharholiya ce ta kai Shugaba Bola Ahmed Tinubu da 'yan tawagarsa a taron...
Babban hafsan sojin kasa (COAS), Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, a ranar Talata, ya ziyarci wurin da sojoji suka kai harin...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Jihar Sokoto, ta yi watsi da karar da tsohon gwamnan jihar Zamfara,...
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce Kasafin Kuɗi na shekarar 2024 ya nuna lallai...
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce, sojojin Nijeriya sun dauki alhakin jefa bam a Tudun Biri da ke karamar hukumar Igabi...
A cikin shekara daya da ta wuce, kwararrun likitoci 1,616 da suka samu horo a Nijeriya sun koma kasar Birtaniya...
Ministan Yaɗa Labarai Da Wayar Da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya ce gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta ƙudiri aniyar...
© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2022 Leadership Media Group - All Right Reserved.