Da Dumi-dumi: Tinubu Ya Aika Wa Majalisar Dattawa Karin Sunayen Ministoci
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, ya mika jerin sunayen ministoci kashi na biyu na shugaban kasa Bola Tinubu,...
Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, ya mika jerin sunayen ministoci kashi na biyu na shugaban kasa Bola Tinubu,...
Rundunar sojin sama ta Operation Hadarin Daji sun yi luguden wuta ta sama a sansanonin kasurguman 'yan bindiga Ado Aliero...
Biyo bayan matakin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dauka na mika al’amuran jam’iyyar APC ga tsohon gwamnan Kano,...
Kasashen Mali, Burkina Faso, da Guinea, da ke yammacin Afirka, sun goyi bayan juyin mulki a Nijar, lamarin da ke...
Kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC, ta kuduri aniyar gudanar da zanga-zangar da ta shirya yi a fadin kasar baki daya...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ce yana sane da mawuyaciyar tsadar rayuwa da 'yan Nijeriya ke ciki biyo bayan cire...
Shugaban kwamitin tsangayu na jihar Kaduna, Imam Bukhari Maraban Jos ya maida martani ga masu cewa kada a nada tsohon...
Mai Girma Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya karbi bakuncin Mukaddashin Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Sanata...
Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin binciken babban bankin Nijeriya (CBN) da hukumomi da bangarorin da ke tare da...
Mambobin kungiyar ECOWAS, a ranar Lahadi, sun ba sojojin kasar Nijar wa’adin kwanaki bakwai da su maido da gwamnatin Muhammed...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.