Zulum Ya Gabatar Da Ƙarin Kasafin Kuɗi Naira Biliyan 61 Ga Majalisar Borno
Gwamna Babagana Zulum ya gabatar da ƙarin kasafin kuɗi na Naira biliyan 61 ga Majalisar Dokokin Jihar Borno don magance ...
Gwamna Babagana Zulum ya gabatar da ƙarin kasafin kuɗi na Naira biliyan 61 ga Majalisar Dokokin Jihar Borno don magance ...
Kwararren likitan kashi da kwakwalwa a asbitin koyarwa na Aminu Kano (AKTH) da asibitin Dala (NOHD), Dakta Musabahu Haruna ya ...
Gwamnan Jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno, ya naɗa 'yarsa ta fari, Helen Eno Obereki, a matsayin matar gwamna (First ...
Rundunar ‘yansanda a Jihar Kano, ta ce ta samu gagarumar nasara a kokarinta na tabbatar da tsaron lafiyar jama’a da ...
Wasu za su iya cewa kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ce ta fi amfani da ‘yan wasa bakar fada a ...
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya kammala biyan bashin haƙƙin ma'aikatan da suka bar aiki na shekara da shekaru, tun ...
A ranar Talata 1 ga watan Oktoba Nijeriya ta yi bikin cika shekara 64 da samun mulkin kai daga Turawa. ...
Daga shekarar 1966 zuwa 2020, Nijeriya ta yi Ministocin Aikin Gona daidai har guda 52. Sai dai, abin takaicin shi ...
Kwamishinan ‘yan sandan Jihar Yobe, CP Garba Ahmed, ya bayar da umarnin gudanar da bincike cikin gaggawa kan wani kisan ...
Rundunar ‘yansandan Jihar Nasarawa ta ce ta kama wata Khadija Aliyu da ake zargi da satar wata yarinya ‘yar kwanaki ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.