Zaben APC: Jami’an Hukumar EFCC Sun Yi Tsinke Filin APC Don Sanya Ido Kan Hadadar Kudi
A yau Talata Jami'an Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC sun hallara Dandalin Eagle Square da ke Abuja ...
A yau Talata Jami'an Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC sun hallara Dandalin Eagle Square da ke Abuja ...
Darakta-janar na kwamitin yakin neman zaben Yemi Osibanjo, Sanata Kabiru Gaya, ya ce, wasu 'yan takarar tikitin kujerar Shugaban kasa ...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Sanata Ahmad Sani Yarima, ya ce bai janye wa kowa takararsa ba.
A dai-dai lokacin da jam'iyyu a Nijeriya ke ƙoƙarin kammala zaɓukan fidda gwani domin miƙawa hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ...
Cibiyar Akantoci ta kasa ICAN ta bayyana cewa ba za ta iya hukunta tsohon Akanta-Janar na kasa da aka dakatar ...
Bakwai daga cikin 'yan takarar da suke neman tikitin shugaban kasa a karkashin jam'iyyar APC sun yi watsi da matakin ...
Ranar talata ne gwamnatin jihar Ondo ta tabbatar da rasuwar wasu mabiya addinin kirista su 22 a wani hari da ...
Yanzu haka dai rahotonnin da ke zuwa na cewa Gwamnonin jam'iyyar APC suna son a zabi daya daga cikin mutum ...
Wasu rahotanni na tabbatar da rasuwar daya daga cikin deliget na jihar Jigawa kuma shugaban jam'iyyar APC na shiyyar jigawa ...
Mahaifiyar dan takarar sanata a Kano ta tsakiya a Jam'iyyar APC, Abdulkarim Zaura ta shaki iskar 'yanci. Shugaban karamar hukumar ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.