Ajali: Wasu Ƴan Ƙauye Sun Gujewa Ƴan Bindiga Sun Nutse A Ruwa
Wasu mazauna ƙauyen Zalla Bango a ƙaramar hukumar Sabon Birni, Jihar Sokoto, sun rasa rayukansu a wani haɗarin jirgin ruwa ...
Wasu mazauna ƙauyen Zalla Bango a ƙaramar hukumar Sabon Birni, Jihar Sokoto, sun rasa rayukansu a wani haɗarin jirgin ruwa ...
Kaduna ta dau hankalin jama’a a ranar Juma’a yayin da Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya kai ziyara domin halartar ...
Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ƴansanda ta ƙasa (NPF), CSP Benjamin Hundeyin, ya nemi ƙarin haɗin kai tsakanin ƴan ...
An ƙiyasata cewa, Nijeriya na yin asarar kimanin dala biliyan 10.5, na samun kuɗaɗen shiga daga fitar da kashin dabbobi ...
Gwamnatin tarayya yanzu ta shirya tsaf wajen ɗaukar mataki akan makarantun Sakandaren da basu da ƙwararrun Malamai a faɗin tarayya ...
Gwamnan Jihar Ondo, Hon. Lucky Aiyedatiwa, ya samu tarɓa daga ɗumbin magoya baya a dandalin Dimokuraɗiyya (Democracy Park) da ke ...
Gwamnatin tarayya tare da haɗin gwiwar masu ruwa da tsaki domin mayar da shanun da suke yawo a cikin Abuja ...
Ƙaramar Hukumar Faskari a jihar Katsina ta bi sahun sauran ƙananan hukumomi wajen shirya taron zaman sulhu da ɓarayin daji ...
Tun bayan lokacin da aka naɗa shi, a matsayin Shugaban Hukumar Kula Da Tashoshin Jiragen Ruwa Ta Ƙasa NPA, Dakta ...
Kamfanin man fetur na kasar Sin (CNPC), ya mika wasu kayayyakin agaji ga dubban mutanen da ambaliya ta raba da ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.