Manoman Yobe Sun Yi Farin Ciki Da Inganta Tsaro, Sun Koka Kan Tsadar Taki
Manoman Jihar Yobe sun yaba da inganta tsaro a yankunan karkara, inda suka ce hakan ya ba su damar komawa...
Manoman Jihar Yobe sun yaba da inganta tsaro a yankunan karkara, inda suka ce hakan ya ba su damar komawa...
Yau Asabar, mamba a ofishin siyasa na kwamitin koli na jamiyyar kwaminis ta Sin, kuma mataimakin firaministan kasar He Lifeng,...
Assalamu alaikum. Malam, don Allah tambaya nake da ita kamar haka; Abaya da mata suke sanyawa, tana iya daukar hukuncin Hijabi, domin ko a harami za ka ga ana yin irin wannan shigar, sannan kuma na yi kokarin leka wasu littafai masu alaka da Hijabin, ban iya kai wa ga magana a kan hakan ba. Malam ko akwai maganganun malamai a kai? Allah ya saka maka da alhairi, amin. Wa’alaikumus salam. To dan'uwa, abin da ya wajaba ga mace musulma shi ne, ta sanya tufar da za ta suturce jikinta, ban da fuska da tafin hannunta a wajan wasu malaman, wasu malaman kuma, suna ganin fuska ma al'aura ce, don haka, ya wajaba a rufe ta, tunda a nan kyawun mace yake, kayan da za ta sa su zama masu kauri, ba ya halatta ta yi ado idan ba a cikin gidan mijita ba, ko tare da muharramanta. Suturar mace musulma, ba a so ta yi kama da kayan maza, kamar yadda ba a so su zama kayan da za su ja hankali, ko wadanda aka fesa musu turare. Matukar Abaya ko Jallabiyya ta suturce jiki yadda ya kamata, ba ta matse shi ba, za ta dauki matsayin Hijabin da Allah da Manzonsa suka yi umarni. Don neman karin bayani, duba Majmu'ul-fataawa 22\110 da Hijabul- mar'atulmuslima shafi na 54 zuwa 67. Allah ne mafi sani.
Assalamu alaikum. Malam, ya kamata a ce na yi istibra'i kafin na yi aure, amma ban yi ba, har na...
Ɗimbin 'yan Nijeriya, masu ruwa da tsaki a harkokin zabe da masu bin diddgin lamurran siyasa a Nijeriya na ci-gaba...
Babban jamiin diflomasiyyar kasar Sin Wang Yi, ya yi kira da a wanzar da tattaunawa tsakanin Sin da Amurka, yayin...
Nan ba da dadewa ba, za a gudanar da kwarya-kwaryar taron shugabanni karo na 33, na kungiyar hadin gwiwar tattalin...
An gudanar da bikin kammala gasar Olympic ta lokacin zafi ajin matasa, a jiya Jummaa a kauyen wasanni na Diamniadio...
Wadannan dabi’u abin yabo kuma masu kyawu, suna da yawa amma za mu maida hankali kan asalinsu ko kuma mu...
Shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci kwarya-kwaryar taron jagororin kungiyar hadin gwiwar tattalin arzikin yankunan Asiya da tekun Fasifik...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.