Matakin Sanya Karin Harajin Kwastam Ba Zai Daidaita Matsalar Da Amurka Ke Fuskantar Ba
A kwanan nan, kasar Amurka ta sanar da sanya karin harajin kwastam da ya kai kaso 10% kan kayayyakin da ...
A kwanan nan, kasar Amurka ta sanar da sanya karin harajin kwastam da ya kai kaso 10% kan kayayyakin da ...
Ranar Talata 4 ga watan Fabrairu da misalin ƙarfe 8 na dare agogon Nijeriya manyan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafa biyu Athletico ...
Jami’an Rundunar ‘Yansandan Jihar Adamawa, sun harbe wani da ake zargi da garkuwa da mutane tare da cafke wani, sannan ...
Hukumar NDLEA reshen jihar Kano ta gargadi iyaye kan yaÉ—uwar alewa da cincin da ake zargin suna É—auke da sinadaran ...
Rundunar Ƴansandan jihar Kano ta cafke wasu matasa a yankin Sheka bayan ɓarkewar rikici tsakanin ƙungiyoyin ƴan daba. Kakakin rundunar, ...
Arsenal ta doke Manchester City a wani yanayi mai ban mamaki a filin wasa na Emirates dake birnin Landan, ƙwallaye ...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta dakatar da Kocinta Usman Abdalla, tsawon makonni uku, sakamakon rashin ƙoƙari da kuma ...
Masana’antar shirya fina-finai ta kasar Sin ta kafa wani sabon tarihi a hutun bikin bazarar 2025, inda daga ranar 29 ...
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirin ƙara farashin wutar lantarki a watanni masu zuwa, tana mai cewa hakan ya zama dole ...
Ranar 2 ga watan Fabrairun wannan shekara ita ce ranar dausayi ta duniya ta 29. Jigon ranar dausayi ta duniya ...
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.