Xi Jinping Ya Gabatar Da Jawabi Ga Taron “Taimakawa Kasashen Waje A Fannin Bunkasa Noman Shinkafa Mai Aure Da Samar Da Isasshen Abinci Na Duniya”
A yau Asabar 12 ga wata, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya gabatar da rubutaccen jawabi, ga dandalin tattaunawar kasa ...