Bidiyon Dalar Ganduje: Kotu Za Ta Yanke Hukunci Ranar 22 Ga SatumbaÂ
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Kano, ta ayyana ranar 22 ga watan Satumbar 2023 domin yanke hukunci...
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a jihar Kano, ta ayyana ranar 22 ga watan Satumbar 2023 domin yanke hukunci...
Wata Amarya mai suna Nana 'yar shekara 17 ta yanke mazakutar mijinta a daren farko na aurensu a kauyen 'yar...
Majalisar dattawa za ta karbi jerin sunayen ministocin shugaban kasa Bola Tinubu da ake ta jiran tsammani nan da kwanaki...
Auwalu Lawan Aranposu, Shugaban Karamar Hukumar Nassarawa a Jihar Kano, ya yi zargin cewa, dakatarwar da aka yi masa, siyasa...
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya gana da tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa da sakataren jam’iyyar mai mulki, Sanata Abdullahi...
A shirye-shiryen kara habaka harkokin gudanarwar jihar Kaduna da kuma cika alkawuran yakin neman zabensa, mai girma gwamnan jihar Kaduna,...
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad ya aike wa Majalisa dokokin jihar sunayen mutum ashirin da uku (23) da ya zaba...
Sakataren gwamnatin tarayya, George Akume ya bai wa 'yan Nijeriya tabbacin cewa, gwamnatin na aiki tukuru wajen samar da shirye-shirye...
Kotun sauraron kararrakin zaben jihar Kano, ta yi watsi da karar da dan takarar Sanata mai wakiltar Kano ta tsakiya...
Gwamnan jihar Kwara, Abdulrahman Abdulrazaq, ya amince da wani shirin bayar da tallafi na biliyoyin nairori ga ma'aikatan jihar domin...
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.