Hedikwatar Tsaro Ta Ayyana Neman ‘Yan Ta’adda 19 Ruwa A Jallo, Ta Sa Ladar Miliyan 5 Kan Kowanne
Hedikwatar tsaro ta Nijeriya a ranar Litinin ta ayyana neman ‘yan ta’adda 19 ruwa a jallo da suka addabi jihar...
Hedikwatar tsaro ta Nijeriya a ranar Litinin ta ayyana neman ‘yan ta’adda 19 ruwa a jallo da suka addabi jihar...
Jam'iyyar LP ta gargadi jam’iyyar APC kan sukar da mataimakin dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar, sanata Kashim Shettima ke...
Tsohon gwamnan Jihar Zamfara, Hon Abdulaziz Yari Abubakar kuma dan takarar Sanata a shiyyar Zamfara ta Yamma, ya karyata zargin...
Sheikh Ibrahim Dahiru Usman Bauchi, ya halarci wa'azin da kungiyar Izala ta gudanar a ranar Asabar da Dare a garin...
Jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun kama mamallakin Otal din Adekaz, Alhaji Ademola...
Sojoji sun dakile wani hari da 'yan bindiga suka kai musu, yayin da suka kashe 'yan ta'addan biyu a ranar...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Nijeriya, bayan ziyarar “duba lafiyarsa" a birnin Landan na kasar Birtaniya. Babban mataimaki na...
Ɗan takarar shugabancin ƙasa a ƙarƙashin PDP, Atiku Abubakar, kuma tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, ya bayyana cewa ya na maraba...
Hukumar Zaɓe ta Ƙasa (INEC), ta kira ɓangarorin jami'an tsaro zuwa taron gaggawa domin tattauna hanyoyin hana ci gaba da...
Mataimakin wakiliyar mata a Majalisar dinkin duniya, Lansana Wonneh ya koka kan yadda mata manoma da ke a karkara a...
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.
© 2024 Leadership Media Group - All Right Reserved.