Nau’o’in Jirage Uku Sun Kammala Sauka Da Tashin Farko Bisa Taimakon Majaujawar Maganadisu A Jirgin Dako Na Fujian Na Kasar Sin
A yau Litinin, rundunar sojojin ruwan kasar Sin ta bayyana cewa, jiragen sama kirar J-15T, da J-35 da KongJing-600, sun ...