Shugaban Kasar Equatorial Guinea: Kasashen Yamma Sun Yayata Furucin Wai “Sin Na Kafa Tarkon Bashi” A Yunkurin Su Na Dakile Kasar
Kwanan baya, shugaban kasar Equatorial Guinea Teodoro Obiang Nguema Mbasogo, ya zanta da wakilin CMG a shirinsa na “Leaders Talk”, ...