• English
  • Business News
Tuesday, October 28, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ba Auren Jari Ya Sa Na Daina Fitowa A Fina-finai Ba -Sadi Sawaba

by Rabilu Sanusi Bena
12 months ago
Aure

Tsohon jarumi a masana’antar Kannywood wanda ya kwana biyu ba tare da anji duriyarsa ko ganinsa a wani shirin fim ba ya ce ba auren jari ne ya sanya shi daina fitowa a fina finai ba kamar yadda wasu ke tunani.

Sadi Sawaba ya auri wata mata a Jihar Neja wadda aka ce babbar yar kasuwa ce a jihar ta Neja, hakan ya sa wasu ke ganin duba da cewar ya yi auren da ake kira auren jari ya sa aka daina ganin shi a cikin fina finai saboda a tunaninsu yanzu ya samu kudi ba zai wahalar da kanshi wajen neman kudi.

  • Rungumar Harkar Noma Mafita Ce Ga Ma’aikata Masu Ritaya
  • Kamfanin Simiti Na Dangote Ya Tallafa Wa Gidan Marayu Da Abinci A Lakwaja

Amma a hirar da ya yi da manema labarai Sawaba wanda ya ce shi malamin makarantar Boko ne a baya ya karyata wannan rade radin na auren jari wanda ya tabbatar da cewar duk da cewar matar da ya aura tanada abin hannunta sakamakon kasuwanci da ta ke yi amma a harkar gwamnati, ya fita karbar albashi mai tsoka saboda itama ma’aikaciyar gwamnati ce.

Ya kara jaddada cewar babban dalilin da ya sa aka daina jin duriyarshi a masana’antar Kannywood bai rasa nasaba da hassada da ya ce wasu suke yi mashi, a lokacin da yake a cikin masana’antar.

Wasu lokutan idan aka lura tauraruwarka ta na haskawa a masana’antar Kannywood sai ka samu wasu da za su dinga yi maka hassada da bakin ciki saboda suna ganin kana ci gaba da samun daukaka,to nima na hadu da irin wadannan mutanen saboda haka na yanke shawarar janye jikina daga Kannywood.

LABARAI MASU NASABA

Gwarzon Mawaƙin Shekarar 2025, Skales

Neman Kudi Ne Ya Kawo Ni Masana’antar Kannywood Ba Fadakarwa Ba – Khadija Muhammad 

Amma ko alama babu wani maganar cewa auren jari ne ya sa na daina fitowa a fim illa dai kamar yadda na fadi wasu mahasaada be suka saka ni a gaba, ni kuma sai na janye jikina daga masana’antar domin kuwa bahaushe ya ce makashinka ya na tareda kai inji Sawaba.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji
Manyan Labarai

Gwarzon Mawaƙin Shekarar 2025, Skales

October 25, 2025
Neman Kudi Ne Ya Kawo Ni Masana’antar Kannywood Ba Fadakarwa Ba – Khadija Muhammad 
Nishadi

Neman Kudi Ne Ya Kawo Ni Masana’antar Kannywood Ba Fadakarwa Ba – Khadija Muhammad 

October 11, 2025
Me Ya Sa Jaruman Masana’antar Kannywood Ke Auren Sirri?
Nishadi

Me Ya Sa Jaruman Masana’antar Kannywood Ke Auren Sirri?

October 11, 2025
Next Post
Dakarun Iran Sun Kashe ‘Yan Ta’adda A Yankin Kudu Maso Gabashin Kasar

Dakarun Iran Sun Kashe 'Yan Ta’adda A Yankin Kudu Maso Gabashin Kasar

LABARAI MASU NASABA

Tsohon Kwamishina Ya Zargi Gwamnatin Kano Da Sayar Da Filin Makaranta Kan Miliyan 100

Tsohon Kwamishina Ya Zargi Gwamnatin Kano Da Sayar Da Filin Makaranta Kan Miliyan 100

October 28, 2025
An Matsa Min Sai Na Koma Jam’iyyar APC – Gwamnan Filato

An Matsa Min Sai Na Koma Jam’iyyar APC – Gwamnan Filato

October 28, 2025
’Yansanda Sun Ƙaryata Rahoton Ƙone Gidan Shugaban Jam’iyyar PDP A Bauchi

’Yansanda Sun Ƙaryata Rahoton Ƙone Gidan Shugaban Jam’iyyar PDP A Bauchi

October 28, 2025
Mutum 18 Sun Mutu, 40 Sun Jikkata A Hatsarin Mota A Kebbi 

An Kashe Mutum 10 A Harin Ramuwar Gayya A Jihar Kebbi

October 28, 2025
Ganduje Na Kara Shan Matsin Lamba A Kan Ya Sauka

Zargin Almundahana: An Ɗage Shari’ar  Ganduje Da Matarsa Saboda Rashin Miƙa Takardu

October 28, 2025
An Fara Biyan Ma’aikata Sabon Mafi Ƙarancin Albashin N70,000 A Borno

Sojoji Sun Kashe Masu Yi Wa ISWAP 4 Safarar Makamai A Borno

October 28, 2025
Aure

APC Ta Yi Barazanar Dakatar Duk Kwamishinan Da Bai Sanya Irin Hular Tinubu Ba

October 27, 2025
An Yi Taron Tattaunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Amurka

An Yi Taron Tattaunawa Tsakanin Kasa Da Kasa A Amurka

October 27, 2025
Wakilan Sin Da Na Amurka Sun Yi Tattaunawa Mai Ma’ana Da Zurfi Da Kuma Amfani

Wakilan Sin Da Na Amurka Sun Yi Tattaunawa Mai Ma’ana Da Zurfi Da Kuma Amfani

October 27, 2025
Ribar Manyan Masana’antun Kasar Sin Ta Karu Da Kashi 3.2 Cikin Dari A Watanni Tara Na Farkon Bana

Ribar Manyan Masana’antun Kasar Sin Ta Karu Da Kashi 3.2 Cikin Dari A Watanni Tara Na Farkon Bana

October 27, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.