• English
  • Business News
Sunday, October 19, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ba Zan Kai ‘Ya’yana Karatu Waje Ba Idan Na Zama Gwamnan Kano – Abba Gida-Gida

by Abba Ibrahim Wada
3 years ago
Abba

Dan takarar Gwamnan jihar Kano a jam’iyyarmu NNPP, Abba Kabir Yusuf, ya ce ba zai kai ‘ya’yansa kasashen waje yin karatu ba idan ya zama gwamnan jihar.

Abba, ya bayyana haka ne cikin wata tattauna wa da aka yi da shi ta shafin Facebook tare da mawallafin Jaridar ‘Daily Nigerian’, Jaafar Jaafar da Nasiru Salisu Zango na gidan rediyon Freedom da lauyan nan mai sharhi kan al’amuran yau da kullum, Bulama Bukarti da kuma lauya Abba Hikima shi ma daga Jihar Kano.

  • NDLEA Ta Yi Nasarar Kama Ƙwayoyi Da Tabar Wiwi Masu Yawan Gaske A Jihohi 4 A Nijeriya
  • ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Tashar Jirgin Kasa, Sun Yi Garkuwa Da Fasinjoji Da Dama A Edo

Dan takarar ya kara da cewa yanzu haka ma yaransa guda biyu suna karatu ne a makarantun cikin gida mallakin gwamnatin Jihar Kano, wato jami’ar Yusuf Maitama Sule da Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Wudil.

Ya ce “An tabarbara harkokin ilimi saboda yaransu (‘yan siyasa) ba sa cikin makarantun ne ya sa duk basu damu ba”

A cewarsa, “Duk ‘ya’yan talakawa ne a cikin makarantun cikin gida kuma basu san wahalar da yaran suke sha ba,” in ji shi.

LABARAI MASU NASABA

Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027

Gwamnan Edo Ya Umarci Kwamishinoni Su Riƙa Sanya Hular Tinubu

An sha sukar ‘yan siyasa da dama kan daukar yaransu zuwa kasashen waje don yin karatu.

Lamarin da ya sanya mutane ke ganin haka ne ya sa harkar ilimi ke ci gaba da tabarbarewa a kasar nan.

A watan Maris ne dan takarar na NNPP, zai kara da mataimakin gwamnan jihar, Nasiru Yusuf Gawuna, wanda shi ne dan takarar gwamna na APC da kuma Mohammed Abacha daga PDP da sauransu a zaben gwamnan jihat

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027
Siyasa

Tsohon Ɗan Majalisar Bayelsa Ya Shawarci Jonathan Ya Guji Neman Takara A 2027

October 17, 2025
Gwamnan Edo Ya Umarci Kwamishinoni Su Riƙa Sanya Hular Tinubu
Siyasa

Gwamnan Edo Ya Umarci Kwamishinoni Su Riƙa Sanya Hular Tinubu

October 16, 2025
Sauya Sheƙa: Diri Da Wasu Na Guje Wa Matsalolin Da Suka Ƙirƙiro – Dickson
Manyan Labarai

Sauya Sheƙa: Diri Da Wasu Na Guje Wa Matsalolin Da Suka Ƙirƙiro – Dickson

October 16, 2025
Next Post
Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Mayar Da Kashin Dabbobi Zuwa Takin Zamani

Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Mayar Da Kashin Dabbobi Zuwa Takin Zamani

LABARAI MASU NASABA

gombe

Ɗaliban Jihar Gombe Sun Samu Ƙarin Kashi 100 Na Kuɗin Tallafin Karatu

October 18, 2025
Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

Ɗaliban Fasaha Sun Ɓullo Da Dabarar Tsaro Ta Harkar Noma

October 18, 2025
An Bude Taron Sanin Makamar Aiki Na Cika Shekaru 80 Da Kafuwar MDD A Wuhan Na Kasar Sin

An Bude Taron Sanin Makamar Aiki Na Cika Shekaru 80 Da Kafuwar MDD A Wuhan Na Kasar Sin

October 18, 2025
Tsadar Rayuwa Da Karuwar Ta’addanci Na Ci Gaba Da Tagayyara ‘Yan Nijeriya

DHQ Ta Ƙaryata Rahoton Yunƙurin Yi Wa Tinubu Juyin Mulki

October 18, 2025
Da Ɗumi-ɗumi: ‘Yansanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-zangar Adawa Da Dokar Ta-ɓaci A Ribas

‘Yansanda Sun Kai Samame Maboyar ‘Yan Ta’adda, Sun Kwato Miyagun Kwayoyi A Gombe

October 18, 2025
Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya

Kamfanin Gine-Gine Na CCECC Ya Fara Gina Wani Titin Mota Da Zai Rage Cunkoso A Birnin Abuja Na Tarayyar Najeriya

October 18, 2025
ASUU

Cikin Wata 9 Farfesoshi 309 Sun Bar Aiki A Jami’o’in Gwamnati, In Ji ASUU

October 18, 2025
Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

October 18, 2025
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

October 18, 2025
Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

October 18, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.