• English
  • Business News
Monday, October 27, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ban Da Masaniya Kan Yi Wa Shugaban NIS Jere Ritaya – Aregbesola 

by Sulaiman
3 years ago
NIS

Ministan harkokin cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola, a ranar Laraba, ya musanta masaniya kan umarnin da aka bayar na yin murabus din mukaddashin Kwanturola Janar na Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa NIS, Isah Idris Jere, yayin da yake amsa tambayoyi daga manema labarai a fadar shugaban kasa, a karshen taron majalisar zartaswa na tarayya na mako-mako wanda mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya jagoranta a fadar shugaban kasa a Abuja, Ministan ya ce, “Banda wata masaniya.”

In baku manta ba, mun rahoto muku cewa, Hukumar Kula da Shige da Fice ta kasa NIS, ta mika wa mukaddashin kwanturola Janar na Hukumar, Isah Idris takardar sanarwar ritaya daga ranar 24 ga Afrilu, 2023 ko kuma kafin ranan.

  • Ministocin Harkokin Wajen Saudiyya Da Iran Sun Gana Da Juna A Karon Farko A Beijing Karkashin Kokarin Sin 

Takardar, mai kwanan wata 17 ga Afrilu, 2023, mai lamba CDCFIB/APPT.CG&DCG/61/VOL.IV/74 ta samu sa hannun Sakataren kula da Hukumar Kula da Ma’aikatar cikin gida, Obasi Edmond, bisa umarnin shugaban Hukumar kuma ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola.

An rubuta cewa, “Na rubuta ne domin in ja hankalinku game da cikar wa’adin shugabanci na shekara daya da Shugaban kasa ya ba ku ta takarda mai lamba. SH/COS/42/3/3/A128 kwanan wata Afrilu 22, 2022, kuma wanda wannan wa’adi zai kare ranar 24 ga Afrilu, 2023.

“Saboda haka, an umurce ka da ka mika ragamar shugabancin ga babban mataimakin Kwanturola-Janar yanzun ko kuma kafin ranar Litinin, 24 ga Afrilu, 2023, har zuwa lokacin da Shugaban kasa zai nada babban Kwanturola-Janar na Hukumar.

LABARAI MASU NASABA

Gwamnan Bauchi Ya Tabbatar Da Burgediya Janar Yake a Matsayin Sarkin Ƙabilar Sayawa

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sabbin Hafsoshin Tsaro

“Hukumar tana godiya a gare ku saboda gagarumar gudunmawar da kuke bayarwa ga Hukumar Kula da Shige da Fice ta Nijeriya da kuma kasa, hukumar kuma tana yi muku fatan samun nasara a ayyukanku na gaba.”

Amma da aka nemi karin bayani kan wannan takarda, Aregbesola ya ce: “Baida wata masaniya kan batun” ‘It is Greek to me’ a turance

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwamnan Bauchi Ya Tabbatar Da Burgediya Janar Yake a Matsayin Sarkin Ƙabilar Sayawa
Manyan Labarai

Gwamnan Bauchi Ya Tabbatar Da Burgediya Janar Yake a Matsayin Sarkin Ƙabilar Sayawa

October 27, 2025
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sabbin Hafsoshin Tsaro
Manyan Labarai

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sabbin Hafsoshin Tsaro

October 27, 2025
Mutanen Katsina Sun Koka Kan Dakatar da Aikin Gyaran Hanyar Mararrabar Kankara–Dutsinma–Katsina
Labarai

Mutanen Katsina Sun Koka Kan Dakatar da Aikin Gyaran Hanyar Mararrabar Kankara–Dutsinma–Katsina

October 27, 2025
Next Post
INEC Ta Musanta Zargin Bangaranci A Zaben Adamawa 

INEC Ta Musanta Zargin Bangaranci A Zaben Adamawa 

LABARAI MASU NASABA

Gwamnan Bauchi Ya Tabbatar Da Burgediya Janar Yake a Matsayin Sarkin Ƙabilar Sayawa

Gwamnan Bauchi Ya Tabbatar Da Burgediya Janar Yake a Matsayin Sarkin Ƙabilar Sayawa

October 27, 2025
Yawan Jigilar Kayayyakin Dake Bukatar Kankara a Kasar Sin Ya Zarce Tan Miliyan 117 a Watannin Yuni Da Yuli Da Agusta

Yawan Jigilar Kayayyakin Dake Bukatar Kankara a Kasar Sin Ya Zarce Tan Miliyan 117 a Watannin Yuni Da Yuli Da Agusta

October 27, 2025
Sin Za Ta Yi Tsayin Daka Wajen Kare Tsarin Cinikayya Tsakanin Mabanbantan Sassa

Sin Za Ta Yi Tsayin Daka Wajen Kare Tsarin Cinikayya Tsakanin Mabanbantan Sassa

October 27, 2025
Xi Ya Halarci Nune-Nune A Babban Gidan Adana Kayan Tarihi Na Karni

Xi Ya Halarci Nune-Nune A Babban Gidan Adana Kayan Tarihi Na Karni

October 27, 2025
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sabbin Hafsoshin Tsaro

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sabbin Hafsoshin Tsaro

October 27, 2025
Mutanen Katsina Sun Koka Kan Dakatar da Aikin Gyaran Hanyar Mararrabar Kankara–Dutsinma–Katsina

Mutanen Katsina Sun Koka Kan Dakatar da Aikin Gyaran Hanyar Mararrabar Kankara–Dutsinma–Katsina

October 27, 2025
Me Ya Sa Kasar Sin Ke Son Ganin Ci Gaban Kasashen Afirka?

Me Ya Sa Kasar Sin Ke Son Ganin Ci Gaban Kasashen Afirka?

October 27, 2025
Gwamnati Za Ta Fara Sayar Wa Ɗangote Ɗanyen Mai Da Naira A Watan Oktoba

Ba Za A Samu Ƙarancin Man Fetur A Lokutan Bukukuwan Ƙarshen Shekara Ba – Dangote 

October 27, 2025
An Zaɓi Birgediya Janar Yake A Matsayin Sarkin Sayawa Na Farko Duk Da Zanga-zanga 

An Zaɓi Birgediya Janar Yake A Matsayin Sarkin Sayawa Na Farko Duk Da Zanga-zanga 

October 27, 2025
NIS

Tsohon Gwamnan Jigawa, Lamido Ya Bayyana Aniyar Takarar Shugabancin Jam’iyyar PDP Na Ƙasa

October 27, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.