ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, November 18, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Boko Haram Sun Kashe Mutum 2, Sun Jikkata 3 A Borno

by Sadiq
2 years ago
Boko Haram

Mutum biyu sun rasa rayukansu, sannan wasu uku sun jikkata yayin da wani ɗan Boko Haram ya kai hari ta hanyar tashin bam a wajen wani taron makokin mutane a Dalori, karamar hukumar Konduga, kusa da Maiduguri, Jihar Borno.

Wata majiyar tsaro ta bayyana cewa, ɗan ƙunar baƙin waken ya shiga cikin jama’ar da suke makokin mutumin da Boko Haram suka kashe a wani hari, sannan ya tayar da bam ɗin.

Harin na farko da ya faru a ranar Talata, ya kuma jikkata mutum biyu, kuma jama’ar sun taru domin makokin wanda aka kashe.

ADVERTISEMENT

Kakakin ‘yansandan Jihar Borno, Nahum Daso, ya tabbatar da faruwar lamarin, inda ya ce, “An samu rahoton harin bam a Dalori, amma yanzu komai ya koma daidai.”

A wani hari daban, a ranar da ta gabata, mayaƙan ISWAP sun kai hari wani sansanin sojoji da ke Wajiroko, a ƙaramar hukumar Damboa.

LABARAI MASU NASABA

Kano: An Kama Masu Karɓar Haraji Ba Bisa Ƙa’ida Ba

Kotu A Kano Ta Tsare Malamin Jami’a Kan Alaƙanta Kamfanin Rufaida Yoghurt Da Malami

Mayaƙan sun yi amfani da makamai iri-iri wajen kai harin, amma sojojin sun daƙile su da farko.

Sai dai daga bisani ‘yan ta’addan suka dawo da jiragen sama marasa matuƙa ɗauke da bama-bamai.

Sojoji biyar sun jikkata, sannan an lalata wasu kayan aikin sojojin yayin wannan artabu.

Rundunar sojoji ba ta fitar da wata sanarwa kan harin ba tukuna.

MASU ALAKA

Matashi Ya Rasu Bayan Ya Faɗa Cikin Kududdufi A Kano
Manyan Labarai

Kano: An Kama Masu Karɓar Haraji Ba Bisa Ƙa’ida Ba

November 18, 2026
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Tsohowar Shugaban Kotun Gargajiya A Benue
Manyan Labarai

Kotu A Kano Ta Tsare Malamin Jami’a Kan Alaƙanta Kamfanin Rufaida Yoghurt Da Malami

November 18, 2026
APC Ta Zargi ADC Da NDC Da Ɗaukar Nauyin Masu Kiran ‘Ba Ma Yi’ A Gangamin Tinubu
Manyan Labarai

APC Ta Zargi ADC Da NDC Da Ɗaukar Nauyin Masu Kiran ‘Ba Ma Yi’ A Gangamin Tinubu

November 18, 2026
Next Post
Amurka Ta Lahanta Taiwan Na Kasar Sin Ta Hanyar Sayarwa Yankin Da Makamai

Amurka Ta Lahanta Taiwan Na Kasar Sin Ta Hanyar Sayarwa Yankin Da Makamai

LABARAI MASU NASABA

Matashi Ya Rasu Bayan Ya Faɗa Cikin Kududdufi A Kano

Kano: An Kama Masu Karɓar Haraji Ba Bisa Ƙa’ida Ba

November 18, 2026
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Tsohowar Shugaban Kotun Gargajiya A Benue

Kotu A Kano Ta Tsare Malamin Jami’a Kan Alaƙanta Kamfanin Rufaida Yoghurt Da Malami

November 18, 2026
NDLEA Ta Kama Tabar Wiwi Buhu 116 A Jihar Kano

NDLEA Ta Kama Mutane Takwas Da Ke Safarar Hodar Iblis Daga Legas Zuwa Turai

November 18, 2026
‘Yancin Faɗin Albarkacin Baki A Shafukan Sada Zumunta: Shin Masu Amfani Da TikTok A Kano Na Fuskantar Barazana?

‘Yancin Faɗin Albarkacin Baki A Shafukan Sada Zumunta: Shin Masu Amfani Da TikTok A Kano Na Fuskantar Barazana?

November 18, 2026
Manyan ‘Yan Kasuwa Na Yaba Wa Da Gudunmawar Dangote Ga Bunƙasa Noma A Afirka

Manyan ‘Yan Kasuwa Na Yaba Wa Da Gudunmawar Dangote Ga Bunƙasa Noma A Afirka

November 18, 2026
APC Ta Zargi ADC Da NDC Da Ɗaukar Nauyin Masu Kiran ‘Ba Ma Yi’ A Gangamin Tinubu

APC Ta Zargi ADC Da NDC Da Ɗaukar Nauyin Masu Kiran ‘Ba Ma Yi’ A Gangamin Tinubu

November 18, 2026
Kolmani: Sabon Wa’adin Fara Haƙo Mai A Disamba Ya Sake Haifar Da Fata Da Shakku

Kolmani: Sabon Wa’adin Fara Haƙo Mai A Disamba Ya Sake Haifar Da Fata Da Shakku

November 18, 2026
Xi Ya Gana Da Shugabannin Kasashen Ketare Da Za Su Halarci Taron APEC

Xi Ya Gana Da Shugabannin Kasashen Ketare Da Za Su Halarci Taron APEC

November 18, 2026
Sabbin Ministoci

2027: Majalisa Ta Buƙaci INEC Ta Soke Takarar ’Yan Siyasar Da Ke Da Alaƙa da Rikicin Zaɓe

November 18, 2026
An Kama Amarya Kan Zargin Kitsa Kashe ‘Ya’yan Kishiyarta 4 Domin Ɗanta Kaɗai Ya  Samu Gado A Kano

An Kama Amarya Kan Zargin Kitsa Kashe ‘Ya’yan Kishiyarta 4 Domin Ɗanta Kaɗai Ya  Samu Gado A Kano

November 18, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.