ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 15, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

BUƊA-BAKI [Falalarsa Da Lokacinsa] Na 3

by Nuhu Ubale Ibrahim
2 years ago
Buda

Ana so mai azum ya yi Buɗa-baki da dabino idan Allah Ya hore masa. Akwai hadisi akan haka;

1. An karɓo hadisi daga Salmanu dan Ãmir Allah Ya ƙara yarda a gare shi, daga Annabi (S.A.W) ya ce: “Idan ɗayanku zai yi Buɗa-baki, to, ya yi da dabino, idan ba shi da shi, to, ya yi da ruwa, domin tabbas ruwa abu ne mai tsarki” hadisi ne mai kyau Dãrimi ne ya ruwaito [#1743].

  • BUƊA-BAKI [Falalarsa Da Lokacinsa] Na 1
  • SAHUR [Falalarsa Da Fa’idojinsa] Na 1

2. An karbo hadisi daga Anas ɗan Malik Allah Ya ƙara yarda a gare shi, ya ce: Manzon Allah (S.A.W) ya kasance yana buɗa-baki da nunannen dabino, idan bai samu ba sai ya yi da busasshe, idan bai samu ba sai ya kamfaci ruwa ya sha”  Hadisi ne ingantacce Abu Dãwūd ne ya ruwaito [#2356] da Tirmizi [#696] da Ahmad [#12676]

ADVERTISEMENT

Ana so mai azumi ya yi addu’a a lokacin buɗa-baki, domin addu’arsa karɓaɓɓiya ce.  Manzon Allah (S.A.W) ya ce: “Addu’a guda uku ba a ƙin karbarsu, addu’ar mai azumi da ta wanda aka zalunta da kuma ta matafiyi” Tirmizi ne ya ruwaito [#2528] da Ibnu Maja [#1852] da Ibnu Hibbãn [#2407].

An karbo hadisi daga Abdullahi ɗan Amru dan As, Allah Ya ƙara yarda a gare su, ya ce: Manzon Allah (S.A.W) ya ce:” Mai azumi yana da karbabbiyar addu’a a lokacin buɗa-baki, kuma ba a ƙin karbarta” Ibnu Maja ne ya ruwaito [#1753] al-Imam al-Busiri ya inganta hadisin a Misbãhuz Zujãjati [2/81].

LABARAI MASU NASABA

Daliban FUTA 240 Sun Samu Digiri Mai Daraja Ta Daya

Fansho Da Garatuti A Kano: Yau Fari Gobe Tsumma: Martani

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Daliban FUTA 240 Sun Samu Digiri Mai Daraja Ta Daya
Ilimi

Daliban FUTA 240 Sun Samu Digiri Mai Daraja Ta Daya

November 15, 2025
Fansho Da Garatuti A Kano: Yau Fari Gobe Tsumma: Martani
Bakon Marubuci

Fansho Da Garatuti A Kano: Yau Fari Gobe Tsumma: Martani

November 14, 2025
NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu
Ilimi

NELFUND Ta Ce Dalibai Miliyan Daya Ne Suka Nemi Tallafin Kudin Karatu

November 8, 2025
Next Post
Tashin Farashin Kayan Abinci Ya Haura Kashi 31.70 A Nijeriya – NBS

Tashin Farashin Kayan Abinci Ya Haura Kashi 31.70 A Nijeriya - NBS

LABARAI MASU NASABA

Sin Ta Yi Kira Ga Amurka Da Ta Yi Taka-tsantsan Da Batun Yankin Taiwan 

Sin Ta Yi Kira Ga Amurka Da Ta Yi Taka-tsantsan Da Batun Yankin Taiwan 

November 15, 2025
Illolin Neman Kudi Ido Rufe Ba Tare Da Kula Da Halal Ko Haram Ba

Illolin Neman Kudi Ido Rufe Ba Tare Da Kula Da Halal Ko Haram Ba

November 15, 2025
Jakadan Sin A Japan Ya Bayyana Matukar Adawa Da Kalaman Firaminista Takaichi Dangane Da Kasar Sin

Jakadan Sin A Japan Ya Bayyana Matukar Adawa Da Kalaman Firaminista Takaichi Dangane Da Kasar Sin

November 15, 2025
Yanzu Satar Da Kuka Yi Ba Ta Da Amfani: Kwankwaso Ga Gwamnonin APC

Sanusi II Kaɗai Muka Sani A Matsayin Halataccen Sarkin Kano – Kwankwaso

November 15, 2025
Yadda Ake Miyar Margi (Margi Special)

Yadda Ake Miyar Margi (Margi Special)

November 15, 2025
Yadda Za Ku Gyara Kanku

Yadda Za Ku Gyara Kanku

November 15, 2025
NAF Ta Ragargaza Mafakar Ƴan Ta’adda A Zamfara, Ta Halaka Da Dama

NAF Ta Ragargaza Mafakar Ƴan Ta’adda A Zamfara, Ta Halaka Da Dama

November 15, 2025
Masu Kokarin Kashe Kansu Na Kara Karuwa A Nijeriya

Masu Kokarin Kashe Kansu Na Kara Karuwa A Nijeriya

November 15, 2025
Wakilai Daga Jihohi 19 Sun Isa Ibadan Don Taron PDP Na Ƙasa

Wakilai Daga Jihohi 19 Sun Isa Ibadan Don Taron PDP Na Ƙasa

November 15, 2025
Daliban FUTA 240 Sun Samu Digiri Mai Daraja Ta Daya

Daliban FUTA 240 Sun Samu Digiri Mai Daraja Ta Daya

November 15, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.