Suna: Fatima Muhammad
Mahaifiya: Safra Jalal Na’iya
Mahaifi: Muhammad Ahmed
Shekara: 6
Makaranta: Lys academy bauchi
Aji: Basic1
Abincin da kika fi so: Shinkafa da wake da Mai da yaji.
Abin sha da kika fi so: Fanta
Kawa: Amal
Burina: In zama likita don na ceto ran jama’a da lafiyan jikina.
Shawara na ga ‘yan uwana yara: Mu maida hankali mu yi karatu mu cika ma iyayenmu burinsu a kanmu.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp