ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Saturday, November 14, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Cutar Ebola Ta Ɓulla A Nijeriya

by Sadiq
4 weeks ago

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da ɓullar cutar Ebola, bayan da aka samu wata mata da ya kamu da cutar a Abuja, babban birnin ƙasar.

Hukumomin lafiya sun fara bibiyar mutanen da suka yi hulɗa da mara lafiyar domin daƙile yaɗuwar cutar.

Ministan Lafiya, Ali Pate ne, ya bayyana hakan a ranar Talata cewa an gano mutane 44 da suka yi hulɗa da mara lafiyar, kuma ana bibiyarsu.

ADVERTISEMENT

Matar da ta kamu da cutar ta zo Nijeriya ne daga Uganda.

An kwantar da ita a wani asibiti mai zaman kansa a Abuja, inda aka yi mata gwaje-gwaje kuma aka tabbatar tana ɗauke da cutar.

LABARAI MASU NASABA

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

Matashi Ya Yi Ƙaryar Mutuwa Don Gudun Ka Da A Kama Shi Kan Zargin Satar Babur

A yanzu haka an killace ta kuma tana samun kulawar likitoci.

Yanzu haka Nijeriya ce ƙasa ta farko a Yammacin Afirka da ta tabbatar da ɓullar cutar da ke da alaƙa da annobar da ta shafi Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo (DRC) da Uganda.

A Kenya kuwa, ma’aikatar lafiya ta ƙasar ta ce an samu mutane tara da suka kamu da cutar.

A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo, an samu sama da mutane 9,400 da suka kamu da cutar Ebola, yayin da sama da 4,500 suka mutu a tsakiyar watan Oktoba.

Hukumar Daƙile Cututtuka Masu Yaɗuwa ta Ƙasa (NCDC) ta ɗauki matakan sanya ido kan matafiya daga ƙasashen da ake fama da cutar.

Hukumar ta shawarci jama’a da su nemi kulawar likitoci cikin gaggawa idan suka fara ganin alamomin cutar, kamar zazzaɓi, ciwon kai, gajiya mai tsanani, amai da gudawa.

MASU ALAKA

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa
Manyan Labarai

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

November 14, 2026
Kotu Ta Hana Miji Magana Da Matarsa Tsawon Mako Biyu
Manyan Labarai

Matashi Ya Yi Ƙaryar Mutuwa Don Gudun Ka Da A Kama Shi Kan Zargin Satar Babur

November 14, 2026
Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili
Manyan Labarai

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

November 14, 2026
Next Post
Sin Za Ta Bi Manufar Diflomasiyya Mai Zaman Lafiya Da Dogaro Da Kai

Sin Za Ta Bi Manufar Diflomasiyya Mai Zaman Lafiya Da Dogaro Da Kai

LABARAI MASU NASABA

Wang Yi Ya Yi Kira Da A Wanzar Da Tattaunawa Tsakanin Sin Da Amurka

Wang Yi Ya Yi Kira Da A Wanzar Da Tattaunawa Tsakanin Sin Da Amurka

November 14, 2026
Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

Tinubu Ya Yi Alƙawarin Sake Gina Yankunan Filato Da Rikici Ya Shafa

November 14, 2026
Hira Ta Musamman Da Babban Sakataren ASEAN, Kao Kim Hourn

Hira Ta Musamman Da Babban Sakataren ASEAN, Kao Kim Hourn

November 14, 2026
An Kammala Gasar Olympic Ta Dakar Ta 2026

An Kammala Gasar Olympic Ta Dakar Ta 2026

November 14, 2026
Kotu Ta Hana Miji Magana Da Matarsa Tsawon Mako Biyu

Matashi Ya Yi Ƙaryar Mutuwa Don Gudun Ka Da A Kama Shi Kan Zargin Satar Babur

November 14, 2026
Mataimakin Shugaban Jami’ar ABU ya Buƙaci Ma’aikata Su Rungumi Fasahar AI

Mataimakin Shugaban Jami’ar ABU ya Buƙaci Ma’aikata Su Rungumi Fasahar AI

November 14, 2026
SAW

Baiwar Da Allah Ya Yi Wa Annabi Muhammad SAW

November 14, 2026
Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

Gwamnan Bauchi Ya Dakatar Da Sarkin Lame, Duba Dalili

November 14, 2026
Zainab-Musa-Kwankwaso-and-Governor-Abba

Matar Gwamnan Kano Ta Nemi Saki, Ta Amince Ta Mayar Da Sadakinta

November 14, 2026
APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

APC Ta Kafa Kwamitin Sulhu A Borno

November 14, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.