Hukumomi a Kasar Saudiyya sun sanar da ganin jinjirin watan Shawwal, wanda hakan yake nufin gobe Juma’a za a sallah karama a kasar.
Cikakken bayani na tafe..
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp