Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari, ya rattaba hannu a kan kasafin kudin shekarar 2023 na Naira tiriliyan 21.83.
Buhari ya rattaba hannu kan kasafin kudin a zauren majalisar da ke fadar shugaban kasa, a Abuja a ranar Talata.
- Wadanda Suka Kai Wa Ayarina Hari Za Su Dandana Kudarsu – Tambuwal
- Manufa Mai Dacewa Ta Sa Huldar Sin Da Afirka Samun Ci Gaba
Ya kuma rattaba hannu kan karin kasafin kudi na Naira biliyan 819 na 2022.
Cikakken bayani na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp