An zabi Ibrahim Musa Gusau a matsayin sabon shugaban hukumar kwallon kafa ta Nijeriya (NFF).
An zabi Gusau ne a matsayin sabon shugaban NFF bayan zaben kwamitocin tarayya da aka gudanar a Benin ranar Juma’a.
Rahoto na tafe…
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp