• English
  • Business News
Saturday, October 18, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Dan Majalisar Dokokin Zimbabwe: Ba Za A Amince Da Leken Asirin Da Amurka Ta Yi Wa Babban Sakataren MDD Ba

by CMG Hausa
2 years ago
Zimbabwe

LABARAI MASU NASABA

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

Wasu rahotannin baya-bayan nan sun zargi kasar Amurka da gudanar da leken asiri kan kasashe da dama, da kungiyoyin kasa da kasa, ciki har da kawayenta, lamarin da ya janyo damuwa, da Allah wadai daga kasashen duniya.

Game da hakan, yayin wata zantawa da wakilin babban rukunin gidan rediyo da talabijin na kasar Sin wato CMG, dan majalisar dokokin Zimbabwe, kana tsohon ministan kula da fasahar sadarwa da tsaron Intanet na kasar, Supa Mandiwanzira, ya ce Amurka tana ikirarin kiyaye matsayi, da amfanin Majalisar Dinkin Duniya, amma ta yabutsa hazo da batun “leken asirin” majalisar. Don haka ya kamata Amurkan ta ba da bayani ga al’ummomin duniya, musamman ma Majalisar Dinkin Duniya kan wannan zargi.

Mr. Mandiwanzira ya kara da cewa, “Sau da yawa Amurka tana amfani da hanyoyin da ba su dace ba, don samun bayanai, da kuma amfani da su wajen yin tasiri kan kungiyoyin duniya. Ba za a amince da leken asirin da ta yi wa babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ba, saboda kasancewar sa jami’in MDD. Gaskiyar ita ce sauran kasashen duniya su yi taka tsantsan da Amurka.

Domin Amurka na neman muradun kanta ne kawai, shi ya sa ta kara yawan jarin da take zubawa a ayyukan leken asiri, tare da lalubo bayanan babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya. Har ila yau, hakan na nuna cewa, hadin gwiwar kasashen duniya da hukumomin leken asirin Amurka na tattare da hadari.” (Mai fassara: Bilkisu Xin)

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103
Daga Birnin Sin

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

October 18, 2025
Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai
Daga Birnin Sin

Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

October 18, 2025
Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Da Sakataren Baitul-mali Da Wakilin Cinikayyar Amurka
Daga Birnin Sin

Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Da Sakataren Baitul-mali Da Wakilin Cinikayyar Amurka

October 18, 2025
Next Post
Ranar Ma’aikata: NLC Ta Bukaci Daidaita Albashin Ma’aikata A Kebbi

Ranar Ma'aikata: NLC Ta Bukaci Daidaita Albashin Ma'aikata A Kebbi

LABARAI MASU NASABA

ASUU

Cikin Wata 9 Farfesoshi 309 Sun Bar Aiki A Jami’o’in Gwamnati, In Ji ASUU

October 18, 2025
Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

Masanin Ilimin Physics Chen Ning Yang Ya Rasu Yana Da Shekaru 103

October 18, 2025
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

October 18, 2025
Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

Kasar Sin Ta Gargadi Amurka Game Da Yunkurin Samarwa Yankin Taiwan Makamai

October 18, 2025
Sharhi Kan Noman Agwaluma A Nijeriya

Sharhi Kan Noman Agwaluma A Nijeriya

October 18, 2025
Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Da Sakataren Baitul-mali Da Wakilin Cinikayyar Amurka

Mataimakin Firaministan Sin Ya Zanta Da Sakataren Baitul-mali Da Wakilin Cinikayyar Amurka

October 18, 2025
JIBWIS FCT Ta Yi Taron Yaye Iyaye Mata Da Suka Kammala Koyon Sana’o’i

JIBWIS FCT Ta Yi Taron Yaye Iyaye Mata Da Suka Kammala Koyon Sana’o’i

October 18, 2025
‘Yansanda Sun Cafke Ɓarayi 13 Tare Da Ƙwato Shanu 27 A Kaduna

Gwamnatin Jihar Taraba Ta Ayyana Yi Wa Kasuwannin Sayar Da Dabbobi 9 Garanbawul

October 18, 2025
Iwobi Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Firimiya

Iwobi Na Dab Da Kafa Tarihi A Gasar Firimiya

October 18, 2025
Dalilin Bankin AfDB Na Yin Hadaka Da WFP Da IFPRI

Dalilin Bankin AfDB Na Yin Hadaka Da WFP Da IFPRI

October 18, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.