Dan takarar PDP na gwamnan Jihar Zamfara, Hon. Dauda Lawal Dare shi ne a gaba wajen lashe kananan hukumomin da aka bayyana sakamakonsu.
Zuwa hada wannan rahoton an bayyana sakamakon kananan hukumomi 6 daga cikin 14 da ake da su a fadin jihar.
Sakamakon zaben ya nuna, Hon. Dauda Lawal ya lashe ƙananan hukumomin Anka, Bukuyum da Zurmi da sauransu.
Hon Dauda Dare yana karawa ne da gwamnan da ke kai yanzu, Mohammed Bala
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp