Falasdinawa sun fara komawa gidajensu da yaki ya rugurguza a Birnin Khan Younis da ke gabashin Gaza bayan da dakarun Isra’ila suka janye daga yankin.
Farmakin da sojojin Isra’ila suka kai ta kasa ya dagargaza gine-ginen yankin.
- Makarantar Kangararrun Yara Da Ke Kaduna Na Buka-tar Kujerun Zaman Dalibai -Doguwa
- An Bude Baje Kolin Kayayyakin Masarufi Na Kasa Da Kasa Na Sin Karo Na 4
Ministan tsaron Isra’ila ya ce sojojin sun bar yankin ne domin sake dauro sabuwar damarar yakar Hamas a Khan Younis din da Rafah, inda Falasdinawa sama da miliyan ke gudun hijira.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp