ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, November 17, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

FOCAC: LEADERSHIP Da CMG Sun Sake Ƙarfafa Alaƙar Haɗin Gwiwa 

by Sulaiman
1 year ago
FOCAC

Kamfanin LEADERSHIP ya bi sahun sauran kamfanoni don karfafa hadin gwiwar kafofin yada labarai ta hanyar wani shiri na musayar ra’ayi da nufin inganta hadin gwiwar Sin da Afirka don samun moriyar juna.

An tabbatar da hakan ne a wani biki mai taken “Wayewa da gina mafarkanmu a nan gaba: ‘Hadin gwiwa da Afirka’ wanda rukunin kamfanin yada labarai na kasar Sin (CMG) ya shirya a Babban birnin kasar, Beijing, a ranar 31 ga Agusta, 2024, gabanin taron kolin dandalin hadin gwiwar Sin da Afirka (FOCAC) a birnin Beijing.

ADVERTISEMENT
  • UNECA: Sin Na Tallafawa Afirka Sauyi Zuwa Makamashi Mai Tsabta Ta Hanyar Shigar Da EV
  • An Kaddamar Da Shirin “Afirka a Cikin Fina-Finai” Zagaye Na Biyu

An fara taron na FOCAC ne a ranar 4 ga watan Satumba kuma za a kammala shi a ranar 6 ga watan Satumba.

LABARAI MASU NASABA

Laftanal Yarima Ya Tsallake Rijiya Da Baya A Abuja

Falana Ya Shawarci Waɗanda Suka Biya Kuɗin Fansa Su Kai Gwamnati Kotu Don Ta Biya Su

Tun lokacin da aka kafa FOCAC a shekarar 2000 da asusun raya kasar Sin da Afirka a shekarar 2006, dangantakar tattalin arzikin kasar Sin da Afirka ta zurfafa sosai.

Taron kafofin watsa labarai kuma shine don haɓaka musayar al’adu da koyan juna a cikin zamani na dijital.

Taron ya samu halartar mutane fiye da 200 da suka hada da wakilai daga kungiyoyin kasa da kasa da kafofin yada labarai da jaridu da kungiyoyin tunani da sauran bangarori na kasar Sin da fiye da kasashen Afirka 20.

Shugabannin kasashen Afirka da dama da suka hada da shugaban kasar Uganda, Yoweri Kaguta Museveni; shugaban Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya  Faustin-Archange Touadera da shugaban Seychelles, Wavel Ramkalawan, sun mika sakonnin su ta hanyar bidiyo inda suka bayyana goyon bayansu ga inganta mu’amalar kafofin watsa labarai da hadin gwiwa a zahiri tsakanin Sin da Afirka.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Laftanal Yarima Ya Tsallake Rijiya Da Baya A Abuja
Manyan Labarai

Laftanal Yarima Ya Tsallake Rijiya Da Baya A Abuja

November 16, 2025
Falana Ya Shawarci Waɗanda Suka Biya Kuɗin Fansa Su Kai Gwamnati Kotu Don Ta Biya Su
Manyan Labarai

Falana Ya Shawarci Waɗanda Suka Biya Kuɗin Fansa Su Kai Gwamnati Kotu Don Ta Biya Su

November 16, 2025
Ƴan Bindiga Sun Sace Mutane 14 A Wani Sabon Hari A Zamfara
Manyan Labarai

Ƴan Bindiga Sun Sace Mutane 14 A Wani Sabon Hari A Zamfara

November 16, 2025
Next Post
Xi Jinping Ya Gabatar Da Jawabi A Bikin Bude Taron Kolin FOCAC

Fasinjojin Da Kasar Sin Ta Yi Jigilarsu Ta Jirgin Kasa Daga Janairu Zuwa Oktoba Sun Kai Biliyan 3.95

Fasinjojin Da Kasar Sin Ta Yi Jigilarsu Ta Jirgin Kasa Daga Janairu Zuwa Oktoba Sun Kai Biliyan 3.95

November 16, 2025
Ƴan Bindiga Sun Sace Mutane 14 A Wani Sabon Hari A Zamfara

Ƴan Bindiga Sun Sace Mutane 14 A Wani Sabon Hari A Zamfara

November 16, 2025
Babban Jirgin Ruwan Yaki Samfurin 076 Na Sin Ya Kammala Gwajinsa Na Farko A Teku

Babban Jirgin Ruwan Yaki Samfurin 076 Na Sin Ya Kammala Gwajinsa Na Farko A Teku

November 16, 2025
Sin Ta Gargadi Philippines A Kan Ci Gaba Da Tayar Da Zaune Tsaye A Tekun Kudancinta

Sin Ta Gargadi Philippines A Kan Ci Gaba Da Tayar Da Zaune Tsaye A Tekun Kudancinta

November 16, 2025
An Yi Taron Karatun Sinanci Na Duniya Na 2025 A Beijing

An Yi Taron Karatun Sinanci Na Duniya Na 2025 A Beijing

November 16, 2025
Ana Mai Da Hankali Kan Dabarun Kasar Sin A Fannin Tinkarar Sauyin Yanayin Duniya A Taron COP30

Ana Mai Da Hankali Kan Dabarun Kasar Sin A Fannin Tinkarar Sauyin Yanayin Duniya A Taron COP30

November 16, 2025
Wata Ƙungiya Ta Fara Bin Digdigin Takardun Karatun Matawalle

Wata Ƙungiya Ta Fara Bin Digdigin Takardun Karatun Matawalle

November 16, 2025
DSS

Hukumar DSS Ta Kama Wani Kan Zargin Ƙerawa Da Rarraba Makamai A Filato

November 16, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.