• English
  • Business News
Thursday, October 30, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gamayyar Ƙungiyoyin Matasan Arewa Da Gidauniyar Tunawa Da Sardauna Sun Buƙaci Matasa Su Kaucewa Shiga Zanga-zanga

by Sulaiman and Shehu Yahaya
1 year ago
Arewa

Gamayyar kungiyoyin matasan Arewa da Gidauniyar Tunawa da Sardauna Sun bukaci daukacin matasan Arewa da su kaucewa shiga duk Wata zanga-zangar tsadar Rayuwa da suka shirya gudanarwa a Wata Mai zuwa domin Samun Zaman lafiya.

A wani Taron bita da kungiyar ” Arewa Think Tank” da hadin gwiwar Gidauniyar Tunawa da Sardauna suka shiryawa matasa Daga jihohi 19 na Arewacin kasar Nan, sunce bukaci matasan da su zama masu dogaro da Kansu wajen neman Kansu maimakon su shiga zanga-zangar da bazata haifar da da Mai ido ba suna Mai cewa dogaro da Kai shine mafita ga matasan Arewa.

  • Shugaba Tinubu Masoyin Arewa Ne – Gwamna Uba Sani
  • ACF Ta Koka Da Rashin Tsaro Da Talauci A Arewa

A sanarwar bayan Taron bitar Wanda Shugaban kungiyar ” Arewa Think Tank” ya sanyawa Hannu Alhaji Muhammad Yakubu a madadin gamayyar kungiyoyin matasan Arewa, yace matasan Arewacin kasar Nan sun Nisanta Kansu Daga shiga duk wata nau’in zanga-zangar da suna tsadar Rayuwa.

LABARAI MASU NASABA

Sheikh Gumi Ya Yabi Tinubu Kan Afuwar Da Ya Yi Wa Maryam Sanda 

Yadda Ta Gudana A Taron Karɓar Ƴan Majalisa Shida Da Suka Koma APC

” Bayan kammala wannan Taron bita na Kwana daya mu matasan Arewa Daga jihohi goma Sha tara mun nisanta kanmu Daga shiga zanga-zangar saboda masu bin Doka da oda ne”

“Hakazalika, mun dauki matakin samawa kanmu hanyar dogoro da Kai wajen samar da sana’oin da zasu taimawa ci gaban rayuwarmu Wanda shine zai zame mana mafita na Samun ci gaba”

Shugaban ya bukaci gwamnati da ta tabbatar ta dauki matakan da suka kamata wajen magance matsalar rashin tsaro a Arewacin kasar da samar da wuraren koyawa matasa sana’oin da zasu dogara da Kansu Wanda Hakan zai taimaka wajen bunkasar ci gaban tattalin arzikin kasa Baki daya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sheikh Gumi Ya Yabi Tinubu Kan Afuwar Da Ya Yi Wa Maryam Sanda 
Manyan Labarai

Sheikh Gumi Ya Yabi Tinubu Kan Afuwar Da Ya Yi Wa Maryam Sanda 

October 30, 2025
Yadda Ta Gudana A Taron Karɓar Ƴan Majalisa Shida Da Suka Koma APC
Manyan Labarai

Yadda Ta Gudana A Taron Karɓar Ƴan Majalisa Shida Da Suka Koma APC

October 30, 2025
Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Bernard Doro A Matsayin Ministan Harkokin Jin Ƙai
Manyan Labarai

Majalisar Dattawa Ta Tabbatar Da Bernard Doro A Matsayin Ministan Harkokin Jin Ƙai

October 30, 2025
Next Post
Yawan Hatsi Da Sin Ta Samu Ya Zarce Kg Biliyan 650 Cikin Shekaru 9 A Jere

Wata 3 Da Naɗin Shugaban APC, Sunan Yilwatda Har Yanzu Na Nan A Matsayin Minista A Shafin Ma’aikatar

Wata 3 Da Naɗin Shugaban APC, Sunan Yilwatda Har Yanzu Na Nan A Matsayin Minista A Shafin Ma’aikatar

October 30, 2025
Tinubu Ya Nada Musa Aliyu A Matsayin Shugaban ICPC

Tinubu Ya Amince Da Ƙara Harajin Shigo Da Man Fetur Da Dizal Zuwa Kashi 15

October 30, 2025
Sin Za Ta Harba Kumbon Shenzhou-21

Sin Za Ta Harba Kumbon Shenzhou-21

October 30, 2025
Xi Jinping: Sin Da Amurka Za Su Iya Hada Kai Don Sauke Nauyin Dake Wuyansu Na Manyan Kasashe Da Daukar Ainihin Matakai

Xi Jinping: Sin Da Amurka Za Su Iya Hada Kai Don Sauke Nauyin Dake Wuyansu Na Manyan Kasashe Da Daukar Ainihin Matakai

October 30, 2025
Sojoji Sun Ceto Wani Mutum Da Aka Sace A Taraba

Sojoji Sun Ceto Wani Mutum Da Aka Sace A Taraba

October 30, 2025
Majalisar Dokokin Kano Ta Ce An Yi Rashin Adalci Wajen Ɗaukar Aikin Kwastam A Nijeriya

Majalisar Dokokin Kano Ta Ce An Yi Rashin Adalci Wajen Ɗaukar Aikin Kwastam A Nijeriya

October 30, 2025
Arewa

Bai Kamata Gwamnati Ta Ke Ciyo Bashi Bayan Cire Tallafin Man Fetur Ba – Sanusi II

October 30, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.