Hazikin dan wasan tsakiya na Fc Barcelona Gavi ya ji rauni a kafarsa yayin da yake wakiltar kasar Sifen a wasannin neman cike gurbin buga kofin Turai.
Gavi ya buga mintuna 26 kacal a wasan da kasar Sifen ta doke Georgia da ci 3-1.
Amma raunin da ya samu yasa dole kocin tawagar Sifaniya Luis de la Fuente ya yanke shawarar cire shi daga wasan.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp