Gobara ta sake tashi a wani gini da ke fitacciyar kasuwar nan ta Balogun da ke jihar Legas.
Gobarar wadda ta tashi a jiya alhamis, har zuwa yanzu ba a san musabbabin tashin gobarar ba.
Ko a ‘yan kwanakin nan, gobarar ta tashi a wani bine da ke kasuwar ta Balogun.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp