• English
  • Business News
Saturday, October 25, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A 20-06-2025

by Rabi'at Sidi Bala
4 months ago
Goro

Jama’a muna yi muku barka da Salah tare da barka da juma’a, Allah ya sa mu yi bikin sallah lafiya, ya kuma ba mu ladan da ke cikin wannan rana ta juma’a.

Kamar kowane mako yau ma shafin na tafe da sakonnin gaishe-gaishen da ku ka aiko mana da su, sai dai za mu dan tsakuri kadan daga cikin sakonnin da ku ka aiko mana. 

  • GORON JUMA’A 09/05/2025
  • GORON JUMA’A 30-03-2025

Sakon farko ya fara da cewa:

Sako daga Anas Abubakar Jihar Kano:

Ina giashe su  Mukhtar Hassan, ina gaishe da Nuraddeen, ina gaishe da Mahaifina Abubakar Muhammad, ina gaishe Mahaifiyata Hafsat Usman, ina gaishe da Abdussamad, ina gaishe da Imran, ina gaishe Sani Yusuf sai Emanuel, ina gaishe da Muhammad Nasir, ina gaishe da Kabir  Abdullahi, Ina gaishe da Rufa’i Muhammad, da fatan za su yi juma’a lafiya

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A 8-8-2025

Sako Daga Maryam’s Delight CEO

Ina gaida Iyayena(Mummy da Daddy), sai kawena kamarsu Zaituna, Zeeta,  Zeenah, Rahi, Fa’iza(Sweet beb), Anisa sahad mai zobe, Hadidi Safaya, Khairiyya James, Mary Michael, sai Students dina kamar su Safina, Zahratee, Jamlat,Gracee, Ummitah, Lulu, Safnah, Safiyya Kamlat Hadi, Tamallah Irfan, Shamsiyya Mustapha, Nafisa Idris IBB, Salma Aliyu Shahutu, Nadiyya Aminu Kosam, da fatan sun yi juma’a lafiyya, Amin.

Sako daga Lailah daga Maryam’s Delight

 Da farko dai zan gaishe da uwar dakina kuma allon kwaikwayona, Hajiya Maryam, sai abokan makarantarmu Ayusha Alee Mai goro, Salma Aliyu Shahutu, Maimunatu Hassan, Taslim Sajaj, Khadija Mukhtar, Zee Sheik, Ameenah Jameel Bichi, Rukayya Isoufou, Chamsiyya Abdoulaye, Nahnah Fatimah, Labiba Kabeer Ajingi, Maryam Jameel Bichi, Imantee, Fatima Zahra Galadima, ina musu fatan za su yi juma’a lafiyya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

GORON JUMA’A
Goron Juma'a

GORON JUMA’A

August 15, 2025
GORON JUMA’A 8-8-2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 8-8-2025

August 8, 2025
2027: An Samu Ruɗani Kan Buƙatar Yi Wa ADA Rajista Don Ta Zama Jam’iyya
Goron Juma'a

2027: An Samu Ruɗani Kan Buƙatar Yi Wa ADA Rajista Don Ta Zama Jam’iyya

June 27, 2025
Next Post
Ɗan TikTok Tsulange Ya Shiga Hannu Bisa Wanka Da Rigar Mama A Titi

Ɗan TikTok Tsulange Ya Shiga Hannu Bisa Wanka Da Rigar Mama A Titi

LABARAI MASU NASABA

Hukumar NASENI

October 25, 2025
An Gudanar Da Taron Cika Shekaru 80 Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan Da Dawo Da Shi Kasar Sin A Beijing

An Gudanar Da Taron Cika Shekaru 80 Da Kawo Karshen Mulkin Mallakar Japan A Yankin Taiwan Da Dawo Da Shi Kasar Sin A Beijing

October 25, 2025

Daɓid Adeyemi

October 25, 2025
Wakilin Sin: Shawarar GGI Ta Nuna Yadda Za A Jagoranci Bunkasa Makomar MDD

Wakilin Sin: Shawarar GGI Ta Nuna Yadda Za A Jagoranci Bunkasa Makomar MDD

October 25, 2025
Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka

Gwarzuwar Ma’aikaciyar Jinya Ta Shekarar 2025: Misis Mabel Ijeoma Duaka

October 25, 2025
Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

Kasar Sin Ta Tsara Shirin Raya Kasa Na Shekaru Biyar-biyar Na 15

October 25, 2025
Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

Gwarzon Mai Koyar Da Wasanni Na Shekarar 2025 Justine Madugu

October 25, 2025
An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

An Kaddamar Da Nuna Muhimman Shirye-shiryen CMG A Membobin APEC

October 25, 2025
Zuwan Tsoffin ’Yan Wasan Barcelona Abuja Ya Nuna Ana Samun Zaman Lafiya A Nijeriya – Matawalle

Zuwan Tsoffin ’Yan Wasan Barcelona Abuja Ya Nuna Ana Samun Zaman Lafiya A Nijeriya – Matawalle

October 25, 2025
Gwarzon Gwamnan 2025, Biodun Abayomi Oyebanji

Gwarzon Ma’aikacin Lafiya Na Shekarar 2025 Dakta Seidu Adebayo Bello

October 25, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.