• English
  • Business News
Friday, October 10, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
3 years ago
Goro

Jama’ar barkanku da juma’a, barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A, Shafin da ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa. A yau ma muna dauke da sakonnin gaishe-gaishenku wanda kuka aiko mana, sai dai kafin na je ga sakonnin naku sai na mika sakon gaisuwa na musamman zuwa ga Fadila Lamido, Zahra’u Abubakar (Dr. Zarah), da sauran ma’abota shafin Taskira irin su; Akwai Auwal Abdullahi Umar kiru, Maryam Rabiu Maman Nahna, Abdullahi Muhammad Brigade Gama, Musbahu Muhammad Goran Dutse, Mas’ud Saleh Dokadawa, Amina Mu’awiya Mukhtar, Mansur Usman Sufi (Sarkin yakin marubutan Yaki). Da dukkanin ma’abota shafin Taskira. Yanzu kuma zan je sakonnin da aka aiko kamar haka:

*Sako daga Zahra’u Abubakar (Dr Zahra) Karamar Hukumar Nassarawa Gama-D Jihar Kano:*
Sakon barka da Juma’a da farko ina gaida Habibee Ahmed Rufa’i Gobir, da fatan yayi juma’a afiya. Ina Mika sakon barka da juma’a na zuwa ga Malam Abubakar Adamu Gwani , Imam Mahma da Siyama da fatan duk sun yi Juma’a lafiya, sannan ina Mika sakon barka da Juma’a na zuwa ga Jamila Sani dake Lagos , Ina gaida Hajara Jaafar dake Kaduna, Ina gaida Nafisa Sulaiman da ke Tudun Yola, Ina mika sakon barka da Juma’a na zuwa ga Garzali Mai fada Ali, Ina gaida Yara na da kanne na abun Alfahari na, Nihal, Haneefat, Musaddik da Anur Allah yayi wa Rayuwar su Albarka, a karshe Ina mikaa sakon barka da juma’a na zuwa ga Lu’u Lu’u panmee Abdullahi Adamu Gwani (Mai Nasara) Da fatan dukkaninsu sun yi Juma’a lafiya.

*Sako daga Habiba Idris Kwanar Jaba:*
Ina gaida masoyina abun alfaharina, wanda ya zamo shi kadai babu wani Abnur Hayatu, da fatan yayi juma’a lafiya. Sakon juma’a na gaba zuwa ga kawayena irinsu Shafa’atu da lubcy, da su Mero gayu da sauran kawayena ina fatan sun yi juma’a lafiya.

*Sako daga Kabeer Ilyasu Jihar Katsina:*
Ina gaida Mahaifana su ne farko, sannan kannena da ‘yan uwa na kamar su Zahraddeen, Auwal, Aliyu, Sabeer, da Aisha da fatan sun yi juma’a lafiya.

*Sako daga Maryama Suraj Jihar Sokoto:*
Sakon Goron juma’a zuwa ga Sadeek da Salimat Kk, da Yaya Abbas, yaya Hashim, Yaya Fu’ad. Ina gaida Kawar tsokanata Mummy da kanwarta Ummi, da wata kawar tawa Zainabu Abu me tagwayen suna, sai Zuhra yarinya me kyau da fatan sun yi juma’a lafiya. Sannan ina gaida Malamina Malam Hassan Sa’eed da kanwarsa Amina Sa’eed da fatan su ma sun yi juma’a lafiya.

LABARAI MASU NASABA

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

GORON JUMA’A

*Sako daga Nura Ahmad (Na kowa) Jihar Kaduna:*
Ina gaida Jibson dan small, ina gaida Tahir Jarumin Maza, Ina gaida Shehi dan gaske, da mahaifiyata da mahaifina da kannena da sauran yayyena da kowa na gidanmu ina gaishe su, ina kuma gaida abokaina na layinmu baki daya dana makaranta da fatan sun yi juma’a lafiya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita
Al'adu

Gwamna Dauda Lawal A Shekara 60: Inda Akwai Fata, Akwai Mafita

September 2, 2025
GORON JUMA’A
Goron Juma'a

GORON JUMA’A

August 15, 2025
GORON JUMA’A 8-8-2025
Goron Juma'a

GORON JUMA’A 8-8-2025

August 8, 2025
Next Post
Kotu Ta Yanke Wa Wani Tsoho Hukuncin Zaman Gidan Yari Na Har Abada Kan Laifin Fyade A Jigawa

Tsohon Mataimakin Sakataren NUJ Zai Kai INEC Kotu Kan Zaben Gwamnan Jihar Kaduna

LABARAI MASU NASABA

Annabi (SAW) Shi Ne Mai Girman Duk Wani Mai Girma Da Allah Ya Taɓa Yi (2)

Annabi (SAW) Shi Ne Mai Girman Duk Wani Mai Girma Da Allah Ya Taɓa Yi (2)

October 10, 2025
Arewa Ta Daina Zama Ci-Ma Zaune A Tattalin Arziƙi – Gwamnan Bauchi

Arewa Ta Daina Zama Ci-Ma Zaune A Tattalin Arziƙi – Gwamnan Bauchi

October 10, 2025
Cutar Kwalara Na Ci Gaba Da Yi Wa ‘Yan Nijeriya Kisan Mummuƙe

Cutar Kwalara Na Ci Gaba Da Yi Wa ‘Yan Nijeriya Kisan Mummuƙe

October 10, 2025
Matsalar Tsaro: Tinubu Ya Karyata Batun Yi Wa Kiristoci Kisan Ƙare Dangi

Matsalar Tsaro: Tinubu Ya Karyata Batun Yi Wa Kiristoci Kisan Ƙare Dangi

October 10, 2025
An Jinjinawa Tallafin Kamfanonin Sin Ga Tsarin Bunkasa Masana’antun Senegal

An Jinjinawa Tallafin Kamfanonin Sin Ga Tsarin Bunkasa Masana’antun Senegal

October 9, 2025
Masu Kallon Fina-Finai Na Sin Sun Gamsu Da Fina-Finan Da Aka Gabatar A Lokacin Hutun Bikin Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar Sin Ta 2025

Masu Kallon Fina-Finai Na Sin Sun Gamsu Da Fina-Finan Da Aka Gabatar A Lokacin Hutun Bikin Murnar Ranar Kafuwar Sabuwar Kasar Sin Ta 2025

October 9, 2025
‘Yansanda Sun Kama Motar Hilux Ɗin Da Aka Sace A Kano A Hanyar Zuwa Nijar

‘Yansanda Sun Kama Motar Hilux Ɗin Da Aka Sace A Kano A Hanyar Zuwa Nijar

October 9, 2025
Sin Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Kawo Karshen Rikicin Gaza

Sin Na Ci Gaba Da Goyon Bayan Kawo Karshen Rikicin Gaza

October 9, 2025
TCN

Jami’an Tsaro Sun Cafke Ɓarayin Kayayyakin Turakun Wutar Lantarki Na Hanyar Mando Zuwa Jos

October 9, 2025
An Yi Tafiye-tafiye Miliyan 16.34 Da Suka Shafi Shiga Da Fita Daga Kasar Sin Yayin Hutun Kwanaki 8 Na Kasar 

An Yi Tafiye-tafiye Miliyan 16.34 Da Suka Shafi Shiga Da Fita Daga Kasar Sin Yayin Hutun Kwanaki 8 Na Kasar 

October 9, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.