• English
  • Business News
Monday, November 3, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

GORON JUMA’A

by Rabi'at Sidi Bala
2 years ago
GORON JUMA’A

Jama’a barkanku da kasancewa tare da wannan shafi na GORON JUMA’A, shafin da ke bawa kowa damar aiko da sakonnin gaishe-gaishensa zuwa ga ‘Yan Uwa da Abokan arziki, na kusa dana nesa. Barkanku da wannan rana ta Juma’a da fatan kowa zai yi juma’a lafiya, ko kuma fatan an sakko lafiya. Kafin na je ga sakonni masu karatu zan fara mika sakon barka da juma’a ta zuwa ga ‘yan uwana da abokan aikina, Sakon barka da juma’a zuwa ga Edita na Abdulrazak Yahuza Jere tare da sauran

Sako daga Datter Sadiya Ahmad Mu’azu, Bodinga:

Salam. Barka da safiya tare da fatan kin ta shi lafiya, Allah ya sa haka ammeen. Ina son ki gaida min da Mama ta da Baba dayan Naina da kanne na, Sannan kuma ina son a gaida min da kowa da kowa, wassalam ki huta lafiya good by.

Sako daga Hassana Yahaya Iyayi daga Jihar Kano:

Ina gaida mai gidana Alhaji Murtala A. Baba da yarana Fatima Noor, Khadija Nana, AbdulMumin Annoor, Almustapha Hanif da kuma Mamana wato Habiba Abdul Hadi Yahaya.

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Sako daga Muhammad Abdullahi:

Ina gaida iyayena, ina gaida Mami da Anti Batulu da Uncle Aliyu, da Uncle Usman, da Babanmu wato Kakana. Ina gaida Anti Nafisa, da Anti Maryam, da Anti Umma, da Anti Nana da Babinta Hanan. Ina gaida Mummy Kakata da Anta, da Anti Amina, da Anti Amira da Anti da Abban Anta, da Zainab, da Baba Abdulrazak, da Baban Anwar, da Mamih, da Iman da Baban Imaan, da Abban Yaya, da Islam, da Anti Safiyya, da Jawad da sauran kowa da kowa fatan sun yi Juma’a Lafiya.

Sako daga Samira Sale Lawan Jihar Katsina:

Ina gaida Kawayen arziki irin albarka wanda ba zan taba mantawa da su ba a rayuwata kamar su, Maryam Ams, Hafsat Hot Baby, Zeeza Ahmad, Yusif Gaye, Dan Hajiya ka fi su, Mimi ibrahim, Ba zan manta da masu gidan rana ba Zainab Deedee tawa, Sadiya Garzali, Kowa tasa ta fisaheshi Zahra Idris, Ina gaida ‘Yar Gwana Hafcyn Mama, ban manta da Jiddah Lady, da Fatima Hassan, da Ibrahim Sale Ummy Marhaba da sauran wanda ban ambata ba ‘Yan Group din na  Zumunta Dole, Da fatan sun yi Juma’a lafiya.

Sako daga Abbakar Salis Jihar Kano:

Ina gaida Antinmu da Khadija da Abokina Muhammad, da Nadiya kawata da Bilkisu Sirajo, da Hanif da Amir, da Aisha ta gidansu Amir, da duk ‘Yan ajinmu.

Sako daga Yesmin Yunusa Jihar Bauchi:

Ina gaida iyayena sune a farko, sannan sai kawayena na boko kamar su Ruky Kabir, Nabilancy Muhd, Mery Kabir, Amisha, Fatima first Lady, Nancy, Jiddah,  Ihsan, Firisiliya, da Fauziyya Muhamad, da Sarat da Amin da Ali Boy, da fatan sun yi juma’a lafiya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

October 3, 2025
Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

September 26, 2025
Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata
Madubin Rayuwa

Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata

September 21, 2025
Next Post
Sauyin Gwamnati: Wainar Da Ake Toyawa A Jihohin  Da ‘Yan Adawa Za Su Karbi Mulki

Sauyin Gwamnati: Wainar Da Ake Toyawa A Jihohin  Da ‘Yan Adawa Za Su Karbi Mulki

LABARAI MASU NASABA

Kano

Kano Ta Amince Da Naira Biliyan 8.2 Don Ayyukan ilimi, Samar Da Ruwa, Da Makamashi

November 3, 2025
Kwankwaso Ya Gargaɗi Trump Kan Barazana Ga Nijeriya

Kwankwaso Ya Gargaɗi Trump Kan Barazana Ga Nijeriya

November 2, 2025
Gumi Ya Nemi Nijeriya Ta Katse Hulɗa Da Amurka Idan Trump Bai Janye Barazanar Sa Ba

Gumi Ya Nemi Nijeriya Ta Katse Hulɗa Da Amurka Idan Trump Bai Janye Barazanar Sa Ba

November 2, 2025
Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar

Shugaba Xi Ya Mika Sakon Taya Murnar Bude Babban Gidan Tarihi Na Kasar Masar

November 2, 2025
Ƙasashen Da Ba Su Yanke Hukuncin Kisa A Duniya Ba

Ƙasashen Da Ba Su Yanke Hukuncin Kisa A Duniya Ba

November 2, 2025
Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik

Ziyarar Shugaba Xi A Koriya Ta Kudu Ta Bude Babin Yaukaka Hadin Gwiwar Yankin Asiya Da Fasifik

November 2, 2025
Yadda Za Ku Hada Fab Biskit

Yadda Za Ku Hada Fab Biskit

November 2, 2025
Kano Pillars Ta Koma Matsayi Na 20 Bayan Shan Kashi A Hannun Enyimba

Kano Pillars Ta Koma Matsayi Na 20 Bayan Shan Kashi A Hannun Enyimba

November 2, 2025
Wolves Ta Kori Da Kocinta Vitor Pereira Sakamakon Rashin Nasara

Wolves Ta Kori Da Kocinta Vitor Pereira Sakamakon Rashin Nasara

November 2, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

2027: Yadda Gwamnoni Suka Yi Fatali Da Mataimakansu Wajen Zaɓo Waɗanda Za Su Gaje Su

November 2, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.