Shafin da ya ke bawa kowa damar mika sakon gaishe-gaishensa zuwa ga ‘yan uwa da abokan arziki na kusa dana nesa, har ma da wadanda aka dade ba a hadu ba. Kamar kowanne mako shafin na tafe da sakonnin gaishe-gaishen wadanda suka aiko, a yau ma shafin n tafe da sakonnin da ku ka aiko mana kamar haka:
Assalamu aikum. LEADERSHIP Hausa, ina farin cikin da samar mana da dama domin mu sada zumunci ga ‘yan’uwa da abokan arziki. Allah ya kara wa wannan Jaridan tamu farin jini da daukaka a fadin Duniya baki daya. Da farko, ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokanaina kamar haka Abubakar mai sayar da Kankana a Zuba Fruit Market Abuja, sai kuma Malam Hassan mai Gidan wanka a zuba, tare da Muhammad Abballo mai Computer a Zuba, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Abdulrahman Fanteka a Zuba. Da fatan duk suna cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin summa amin. Barka da Juma’a.
Daga Abubakar Yusuf, Zariya.
08032337145
Dubun gaisuwa dafatan alheri ga LEADERSHIP A Yau Juma’a, ina mika sakon Goron Juma’a ga ‘yan’uwana da abokan arziki kamar su Hon Yusuf Dingyadi, sai kuma Alh kabir Asada, tare da Malam Umar Bandi (UBKK), da kuma Barista Uba Dikko, sai Prof Dantama, tare da DD Capital Almu Ladan, da Miler Abubakar Husaini Bad-manjo, daga karshe ina mika gaisuwar Goron Juma’a ga Mutawallen Sokoto Rt HE Aminu Waziri Tambwal, da kuma Chief of Staff Alh Muktar Magori.
Daga Abubakar Sodangi Kalfun-Kalfu Nass, ABUJA 08036078149
Bayan gaisuwa mai tarin albarka, tare da fatan Allah ya daukaka wannan gidan jarida ta mu, nake mika gaisuwar Goron Juma’a ga abokan arziki kamar su Salis Kalifa Baba Ahmad, sai kuma babban aminina wato Muhammad wanda aka fi sani da Mamman a cikin garin Kaduna, da kuma Barista Muhammadu Tasi’u Sirajo, da Yunus Abubakar da ke Kaduna, sai Malam Uwaisu Buhari Imam a Abuja, da kuma Muhammad Idris a Lake Biew Homes Phase 2 a Kado, daga karshe ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga mai gidan na Raji Musa Yakubu. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin. Barka da Juma’a.
Daga Muhammad Kalifa, Kano.
08067325845
Assalamu alaikum. gaisuwa cikin farin tare da fatan alheri nake ina mika sakon gaisuwar Goron Juma’a ga ‘yan’uwa da abokan arziki kamar Sulaiman Yusuf mai kanfanin S.Y Ingawa (LTD), sai kuma Umar Sani Madaki, tare da Musa Yusuf Ingawa wato Acid Kuality Designer, da kuma Ibrahim Muhammad inkiya Zola, da Alshak Muhammad, sai Ibrahim Tukura inkiya Shugaban Matasa, tare da Usman Hamisu, sai Adam Ibrahim Dan Barno, da kuma Malam Falalu Abdullahi wanda hake Zaria City, daga karshe ina mika sakon Goron Juma’a ga Abba Abdullahi inkiya baka son tsufa. Da fatan duk suna nan cikin koshin lafiya, Allah ya sa haka, amin sunna amin. Barka da Juma’a.
Daga Muhammad Idris, Abuja.
07065279510