• English
  • Business News
Friday, October 17, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Goron Sallah

by Bilkisu Tijjani
2 years ago
Goron Sallah

Da yake al’ummar Musulmi a duk fadin duniya na ci gaba da gudanar da bukukuwan karamar Sallah, mu ma ashafinmu na Taskira ba a bar mu a baya ba, domin kuwa Mabiya shafin da dama sun aiko da sakon gaishe-gaishen Barka Da Sallah ga ‘yan’uwa da abokan arziki tare da fatan Allah ya maimaita mana. Ga wasu daga cikin sakonnin kamar haka:

Hassana Sulaiman, Hadejia A Jihar Jigawa:

Sakon gaisuwa ta ya fada kan duk wasu al’ummar da ke bibiyar gidan wannan jaridar sai kuma sakona ga Aminu Adamu Malam madori, Umar baban yaya sabon gida da Minka’ilu Dauda Inkaibo da Asma’u Sa’eed Musa da Hauwa Muhd Adam da Aisha Abdullahi Muktar, sannan a karshe sai Aisha M. Ahmad fatan an yi sallah lafiya.

Aminu Adamu Malam Maduri:

Ga sakon gaisuwar sallah ta kamar haka; Babana Alhaji Adamu, Yayana Nasiru Adamu, Jibrin Adamu, Umar Adamu, Usman Adamu, Amadu Adamu, Rahama Musa Dan zomo, Umar Babanyaya Sabongida, Muttaka MTK Shawu, Rabiu Usman Dunari, Auwal Senior Dunari, Umar Sabo (Sarkin sansani), Sani Mai Gari Sansani, Mohammed Sabo Sansani, Najib Muhd Magaji Sansani, Abdullahi Idris Sansani, Alhassan Abdulrahman Bununu, Sulaiman Bununu, Rabi’at Sidi Bala, Hassana Suleiman Hassana, Sadi Umar Klubert, Idris Bobo Malam Madori, Kabiru Hassan Malam Madori

LABARAI MASU NASABA

GORON JUMA’A

GORON JUMA’A

Da Duk kanin al’ummar Musulmin duniya baki daya, Allah ya karbi ibadar mu, Allah ya maimaita mana.

Hafsat Sa’eed Jihar Neja:

Sannan ina mika sakon barka da sallah ga daukacin al’ummar musulmi baki daya, da ‘yan’uwa da abokan arziki, na kusa dana nesa, musamman yankinmu na Arewa.

Comrade Anas Bin Maleek Jigawa:

A karshe ina mika sakon gaisuwa ta ga kafatanin al’ummar musulmai da suke bikin sallar bana, kuma ina rokon Allah madaukakin sarki ya karbi ibadunmu, ya sa mun dace, duniya da lahira, Amin.

Alhaji Aminu Garba Halliru Kano:

Ina mika sakon gaisuwa ga iyayenmu da abokan arziki, da CEO MANNAS data, da Aminina Usman Muhammad Alhaji, ina mika sakon gaisuwa ta ga CEO SHARIFEE COMPUTER TECHNOLOGY SERBICES, sannan ina mika sakon gaisuwa ga Hajiya Umma da Hajiya Yaya Ameera da kuma Hajiya Humairah da Al-Mustapha da Nana Hafsa da Ramlat da Muhammad da Abutraf, sanan ina mika sakon gaisuwa ga iyalen Yusuf Bala da Ma’ul Hayati ta Hauwa Yusuf Bala, da daukacin al’ummar musulmi gabadaya.

Lawan Isma’il (Lisary):

Ina miko sakon gaisuwata ga dukkan musulmin duniya maza da mata manya da yara Allah ya sa kowa yayi sallah lafiya, ina mika sakon gaisuwata ga amaryata in sha Allah wato Ameena Aminu (UMMI) ARGUNGU.

Umar Babanyaya Sabongida Kafin-Hausa

Sakon gaisuwa ta zuwa ga Aminu Adamu malam madori, da Hassana Sulaiman Hadejia da Rabiu mai shago sabon gida da Yakuba mai manja funtuwa da Muhammad Kamisu Jabo da Ibrahim SD kusfa Zariya da Mamana Maryam mai kayan miya Damaturu da Abdulkarim mai wankin hula Sabon gida, da fatan Sun yi Sallah lafiya.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

October 3, 2025
Goron Sallah
Madubin Rayuwa

GORON JUMA’A

September 26, 2025
Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata
Madubin Rayuwa

Yadda Wasu Mata Ke Gwada Mazansu Ta Hanyar Magana Da Su Ta Wasu Hanyoyi Don Sanin Ku Suna Kula Mata

September 21, 2025
Next Post
Cire Tallafin Mai: Za A Fara Bai Wa Talakawa Dubu 8 Duk Wata

Gwamnatin Tarayya Za Ta Yi Aiki Da Manhajoji Domin Tantance Kwazon Ministoci

LABARAI MASU NASABA

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

Sin Da Afrika Sun Yi Alkawarin Tabbatar Da Nasarar Shirin TVET Na Nahiyar Afrika

October 16, 2025
NAWIA

Ranar Abinci Ta Duniya: NAWIA Ta Tallafawa Mata 114  Da Kayan Aikin Gona A Zamfara

October 16, 2025
Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

Xi Ya Taya Hukumar FAO Murnar Cika Shekaru 80 Da Kafuwa

October 16, 2025
Gaza

Wane Ci Gaba Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza Ta Haifar?

October 16, 2025
Tsohon Ɗan Wasan Dambe, Ricky Hatton Ya Rataye Kansa

Tsohon Ɗan Wasan Dambe, Ricky Hatton Ya Rataye Kansa

October 16, 2025
Alkaluman Jin Ra’ayi na CGTN Sun Shaida Amincewar Al’umma Da Karfin Tattalin Arzikin Kasar Sin

Alkaluman Jin Ra’ayi na CGTN Sun Shaida Amincewar Al’umma Da Karfin Tattalin Arzikin Kasar Sin

October 16, 2025
Masu Bincike Na Sin Sun Kera Wani Dan Karamin Mutum Mutumin Hannu Da Zai Taimaka Wajen Gwaje-wajen Kimiyya

Masu Bincike Na Sin Sun Kera Wani Dan Karamin Mutum Mutumin Hannu Da Zai Taimaka Wajen Gwaje-wajen Kimiyya

October 16, 2025
Tinubu

Shugaban Ƙasa Zai Sake Nazari Kan Mutanen Da Aka Yi Wa Afuwa

October 16, 2025
Xi Jinping Ya Yi Kira Da a Kara Horar Da Kwararrun Masana A Fannin Aikin Gona

Xi Jinping Ya Yi Kira Da a Kara Horar Da Kwararrun Masana A Fannin Aikin Gona

October 16, 2025
Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara

Gwamna Lawal Ya Yi Alhinin Kisan Jami’an Tsaro A Zamfara

October 16, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.