ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Thursday, November 26, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Kano Na Shirin Kafa Hukumar Kula Da Hayar Gidaje

by Sadiq
6 seconds ago

Gwamnatin Jihar Kano na shirin kafa Hukumar Kula da Gidaje domin shawo kan tashin farashin haya da kuma daƙile wasu munanan ayyuka a harkar gidaje.

Kwamishinan Ci Gaban Gidaje, Ibrahim Yakubu-Adamu, ne ya bayyana hakan ranar Laraba bayan gabatar da kasafin kuɗin ma’aikatarsa na shekarar 2027 a gaban Majalisar Dokokin Jihar Kano.

Ya ce ma’aikatar ta miƙa wa Gwamna Abba Kabir Yusuf takardar neman amincewa da kafa hukumar.

ADVERTISEMENT

Idan aka kafa ta, za ta kula da ayyukan masu dillacin gidaje tare da magance abubuwan da ke haddasa tsadar haya.

Yakubu-Adamu ya kuma ce Majalisar Tarayya na nazarin wani ƙudirin doka da zai samar da makamanciyar irin wannan hukuma domin kula da harkar gidaje a faɗin ƙasar.

LABARAI MASU NASABA

’Yansanda Sun Tabbatar Da Mutuwar Mutane 30 A Harin Ramuwar Gayya A Neja

Tinubu Ya Bayar Da Umarnin Ƙara Kai Wa ’Yan Ta’addan Hari Domin Murƙushe Su

Game da shirye-shiryen ma’aikatar na shekarar 2027, kwamishinan ya ce gwamnati za ta ci gaba da ayyukan gine-ginen gidaje da ta fara, ciki har da Gwangwan Housing Estate, Gida Gida Mega City da shirin Rural Model Cities a ƙananan hukumomi 36 na jihar.

Sauran ayyukan sun haɗa da gina gidajen kwamishinoni, masaukin baƙi a filin jirgin saman Malam Aminu Kano da kuma katange sassan Amana City.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

’Yansanda Sun Tabbatar Da Mutuwar Mutane 30 A Harin Ramuwar Gayya A Neja
Manyan Labarai

’Yansanda Sun Tabbatar Da Mutuwar Mutane 30 A Harin Ramuwar Gayya A Neja

November 26, 2026
Tinubu Ya Bayar Da Umarnin Ƙara Kai Wa ’Yan Ta’addan Hari Domin Murƙushe Su
Manyan Labarai

Tinubu Ya Bayar Da Umarnin Ƙara Kai Wa ’Yan Ta’addan Hari Domin Murƙushe Su

November 26, 2026
Maryam Golden
Manyan Labarai

NDC Ta Zargi APC Da Daukar Nauyin Hari Kan Maryam Golden A Kano

November 25, 2026

LABARAI MASU NASABA

Gwamnatin Kano Ta Rufe Asibitocin Kuɗi 35

Gwamnatin Kano Na Shirin Kafa Hukumar Kula Da Hayar Gidaje

November 26, 2026
Gwamnan Kano Ya Koma APC Ba Tare Da Wani Ya Tilasta Masa Ba – NDC

Gwamnan Kano Ya Koma APC Ba Tare Da Wani Ya Tilasta Masa Ba – NDC

November 26, 2026
Kwankwaso Bai Je Ƙasar Waje Neman Magani Ba – Kwankwasiyya

EFCC Za Ta Duba Ƙorafi Kan Gidaje Da Ake Zargin Suna Da Alaƙa da Kwankwaso

November 26, 2026
’Yansanda Sun Tabbatar Da Mutuwar Mutane 30 A Harin Ramuwar Gayya A Neja

’Yansanda Sun Tabbatar Da Mutuwar Mutane 30 A Harin Ramuwar Gayya A Neja

November 26, 2026
Tinubu Ya Bayar Da Umarnin Ƙara Kai Wa ’Yan Ta’addan Hari Domin Murƙushe Su

Tinubu Ya Bayar Da Umarnin Ƙara Kai Wa ’Yan Ta’addan Hari Domin Murƙushe Su

November 26, 2026
Sin Za Ta Bunkasa Alaka Mai Inganci Da Dorewa Tsakaninta Da Birtaniya Ba Tare Da Tangarda Ba

Sin Za Ta Bunkasa Alaka Mai Inganci Da Dorewa Tsakaninta Da Birtaniya Ba Tare Da Tangarda Ba

November 25, 2026
Maryam Golden

NDC Ta Zargi APC Da Daukar Nauyin Hari Kan Maryam Golden A Kano

November 25, 2026
Gwamnatin Tinubu Ta Talautar Da Kowa A Nijeriya — Obi

Gwamnatin Tinubu Ta Talautar Da Kowa A Nijeriya — Obi

November 25, 2026
Hadin Gwiwar Binciken Sararin Samaniya Mai Kunshe Da ’Yan Sama Jannatin Sin Da Kasashen Waje Ya Shiga Sabon Mataki

Hadin Gwiwar Binciken Sararin Samaniya Mai Kunshe Da ’Yan Sama Jannatin Sin Da Kasashen Waje Ya Shiga Sabon Mataki

November 25, 2026
2027: NDC Ta Yi Zargin Ana Shirin Tilasta Wa Obi Janyewa Daga Takarar Shugaban Ƙasa

2027: NDC Ta Yi Zargin Ana Shirin Tilasta Wa Obi Janyewa Daga Takarar Shugaban Ƙasa

November 25, 2026

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2026 Leadership Media Group - All Right Reserved.