ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Monday, December 22, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Gwamnatin Tarayya Ta Bayar Da Umarnin Rufe Makarantun Tarayya 41 Saboda Barazanar Tsaro

by Naziru Adam Ibrahim
1 month ago
Gwamnatin

Gwamnatin Tarayya ta bayar da umarnin rufe makarantun 41 na tarayya (Federal Unity Colleges) nan take saboda ƙarin barazanar tsaro da aka samu a wasu sassan ƙasar nan.

Umarni na ƙunshe ne cikin wata takarda mai ɗauke da kwanan wata 21 ga watan Nuwamba, 2025, da Ma’aikatar Ilimi ta fitar, wace Babbar Daraktar Makarantun Sakandare, Hajiya Binta Abdulkadir, ta sanya wa hannu a madadin Ministan Ilimi.

  • Mutum Mutumin Inji Mai Suffar Bil Adama Kirar Sin Ya Kafa Tarihi A Tsayin Tafiya
  • An Gudanar Da Dandalin Kasashe Masu Tasowa Domin Tattauna Batun Zamanantarwa A Beijing

Ta bayyana cewa an ɗauki matakin ne duba da ƙalubalen tsaro da ake samu a wasu yankuna, tare da buƙatar daƙile duk wata matsalar tsaro da ka iya shafar rayuwar ɗalibai da ma’aikata, musamman a wuraren da ake ganin suna da rauni.

ADVERTISEMENT

Takardar ta kuma umarci shugabannin makarantun da abin ya shafa da su tabbatar da bin wannan umarni yadda ya kamata.

Makarantun da aka rufe sun haɗa da FGGC Minjibir, FGC Ilorin, FTC Ganduje, FGGC Zaria, FTC Kafanchan, FGGC Bakori, FTC Dayi, FGC Daura, FGGC Tambuwal, FSC Sokoto, FTC Wurno, FGC Gusau, FGC Anka, FGGC Gwandu, FGC Birnin Yauri, FTC Zuru, FGGC Kazaure.

LABARAI MASU NASABA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Sauran kuma su ne: FGC Kiyawa, FTC Hadejia, FGGC Bida, FGC New-Bussa, FTC Kuta-Shiroro, FGGC Omuaran, FTC Gwanara, FGC Ugwolawo, FGGC Kabba, FTC Ogugu, FGGC Bwari, FGC Rubochi, FGGC Abaji, FGGC Potiskum, FGC Buni Yadi, FTC Gashua, FTC Michika, FGC Ganye, FGC Azare, FTC Misau, FGGC Bajoga, FGC Billiri, da FTC Zambuk.

Sai dai ma’aikatar ilimin ba ta bayyana ranar da za a sake buɗe makarantun ba, amma ta ce an ɗauki matakin ne da zummar kare rayukan ɗaliban da sauran ma’aikata.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja
Manyan Labarai

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta
Manyan Labarai

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tinubu
Manyan Labarai

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Next Post
Buƙatar Ɗaukar Matakin Gaggawa Na Daƙile Kutsen Ƙungiyar Ta’addanci Ta JNIM A Nijeriya

Buƙatar Ɗaukar Matakin Gaggawa Na Daƙile Kutsen Ƙungiyar Ta’addanci Ta JNIM A Nijeriya

LABARAI MASU NASABA

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

An Sako Ragowar Ɗalibai Da Malamai Da Aka Sace A Makarantar Katolika Ta Neja

December 21, 2025
Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

Raphinha Da Yamal Sun Ci Ƙwallaye Yayin Da Barcelona Ta Doke Villarreal

December 21, 2025
Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

Davido Zai Raƙashe A Bikin Buɗe Gasar AFCON 2025 A Morocco

December 21, 2025
Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

Yankin Rijiyoyin Mai Na Teku Mafi Girma Na Kasar Sin Ya Ba Da Rahoton Yawan Mai Da Iskar Gas Da Ya Fitar A Shekara

December 21, 2025
An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

An Bukaci Bunkasa Fannin Kiwo A Hadin Gwiwar Sin Da Afirka

December 21, 2025
Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

Akpabio, Ganduje, Ogundoyin Sun Halarci Naɗa Seyi Tinubu Sarauta

December 21, 2025
Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

Tashar Teku Ta Ciniki Mai ‘Yanci Ta Hainan Ta Bude Sabon Babin Hadin Gwiwar Sin Da Kasashen Afirka

December 21, 2025
Tinubu

Dambarwar Naɗa Muƙamai Da Soke Su A Gwamnatin Tinubu

December 21, 2025
Zaben Fidda Gwani A APC: Sanatocin Jigawa Sun Rasa Tikitin Komawa Majalisa

APC Za Ta Gudanar Da Babban Taronta Na Kasa A Watan Maris

December 21, 2025
Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

Mun Shirya Tsaf Domin Lashe Gasar AFCON Ta Bana – Bassey

December 21, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.