• English
  • Business News
Wednesday, October 15, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hajji 2023: Alhazan Kano 9 Sun Ɓarke Da Gudawa A Makkah

by Muhammad
2 years ago
Hajji 2023

Akalla alhazan jihar Kano tara ne suka ɓarke da guduwa a Birnin Makka bayan kammala aikin Hajji.

Aminiya-Trust ta rawaito cewa, Shugaban jami’an kiwon lafiya na Hukumar Alhazai ta Ƙasa (NAHCON) Dr. Usman Galadima ne ya tabbatar da hakan ranar Lahadi.

  • Hajji 2023, Wata Hajiya ‘Yar Jihar Kano Ta Rasu A Makkah
  • Hajjin 2023: Maniyyata 156 Ba Za Su Samu Tashi Daga Jihar Kano Ba

Dr. Galadima ya bayyana haka ne a cikin wata sanarwa da ɗaya daga cikin jami’an yaɗa labaran NAHCON Ibrahim Abdullahi ya fitar.

Ya ce alhazan sun haɗu da wannan larurar ne sanadiyyar cin abincin Takaru.

Likitan ya ce binciken da aka gudanar a gidan da alhazan su ke ya tabbatar da cewa cikinsu ne ya ɓaci sanadiyyar wani Dambu da suka ci.

LABARAI MASU NASABA

Gwamnan Kaduna Ya Taya Al’Amin Murnar Nasarar Lashe Gasar Ƙirƙirar Fasaha Ta Duniya A Ƙasar Birtaniya 

Da Ɗumi-ɗumi: Hauhawar Farashin Kayayyaki A Nijeriya Ya Ƙara Raguwa Zuwa Kashi 18.02%

Ya ƙara da cewa tuni jami’ansa suka shawo kan matsalar bayan da suka bai wa masu gudawar magunguna.

Ya kuma koka da yadda alhazan ke ci gaba da sayen abincin Tukaru duk da gargaɗin da ake yi musu.

Ya ce, “Alhazai sun nace cewa irin wannan abincin suka saba da shi a gida, yayin da wasu daga cikinsu ke cewa shi kaɗai za su iya saya bayan da suka ƙarar da kuɗin guzirinsu.”

Sai dai Dr Galadima ya ce wannan gudawar ba ta da alaƙa da cutar kwalara don haka ba a fargabar sauran alhazai zasu kamu da ita.

Ya kuma yi kira ga mahukunta da su fara bai wa alhazai abincin rana domin kare su daga sayen abincin Tukaru.

A yanzu dai hukumomi na bai wa alhazai karin kumallo da abincin dare ne kawai, in da ake ƙyale su su nemawa kansu na rana.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Gwamnan Kaduna Ya Taya Al’Amin Murnar Nasarar Lashe Gasar Ƙirƙirar Fasaha Ta Duniya A Ƙasar Birtaniya 
Labarai

Gwamnan Kaduna Ya Taya Al’Amin Murnar Nasarar Lashe Gasar Ƙirƙirar Fasaha Ta Duniya A Ƙasar Birtaniya 

October 15, 2025
sallah
Manyan Labarai

Da Ɗumi-ɗumi: Hauhawar Farashin Kayayyaki A Nijeriya Ya Ƙara Raguwa Zuwa Kashi 18.02%

October 15, 2025
Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Dajin Taraba
Labarai

Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Dajin Taraba

October 15, 2025
Next Post
BUK Ta Karrama Farfesa Rasheed Bayan Ya Shafe Shekaru 7 A Hukumar NUC Ta Kasa

Da Ɗumi-ɗumi: Ladan Bosso Ya Ajiye Aikin Horar Da Barau Fc 

Da Ɗumi-ɗumi: Ladan Bosso Ya Ajiye Aikin Horar Da Barau Fc 

October 15, 2025
An Bude Bikin Baje Kolin Kasuwanci Na Kasa Da Kasa Na 138 A Guangzhou

An Bude Bikin Baje Kolin Kasuwanci Na Kasa Da Kasa Na 138 A Guangzhou

October 15, 2025
sallah

Da Ɗumi-ɗumi: Hauhawar Farashin Kayayyaki A Nijeriya Ya Ƙara Raguwa Zuwa Kashi 18.02%

October 15, 2025
Mujallar “Qiushi” Za Ta Wallafa Muhimmiyar Kasidar Shugaba Xi Jinping Kan Muhimman Shawarwari Hudu Da Ya Gabatar

Mujallar “Qiushi” Za Ta Wallafa Muhimmiyar Kasidar Shugaba Xi Jinping Kan Muhimman Shawarwari Hudu Da Ya Gabatar

October 15, 2025
Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Dajin Taraba

Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Dajin Taraba

October 15, 2025
Xi Jinping Ya Taya Patrick Herminie Murnar Lashe Zaben Shugaban Kasar Seychelles

Xi Jinping Ya Taya Patrick Herminie Murnar Lashe Zaben Shugaban Kasar Seychelles

October 15, 2025
Yajin Aikin: Ɗalibai Sun Bai Wa ASUU Da Gwamnatin Tarayya Wa’adin Kwana 7 Su Warware Rikicinsu

Yajin Aikin: Ɗalibai Sun Bai Wa ASUU Da Gwamnatin Tarayya Wa’adin Kwana 7 Su Warware Rikicinsu

October 15, 2025
Gwamna Diri Da ’Yan Majalisa 23 Na Bayelsa Sun Fice Daga PDP

Gwamna Diri Da ’Yan Majalisa 23 Na Bayelsa Sun Fice Daga PDP

October 15, 2025
Shugaban Kasa Yana Bibiyar Zanga-zangar Matsin Rayuwa – Minista

2027: Babu Ɗan Siyasar Da Zai Iya Ƙalubalantar Tinubu — Fadar Shugaban Ƙasa

October 15, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.