• English
  • Business News
Friday, October 31, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Hukumar Abinci Ta Duniya Ta Ce A Karon Farko Farashin Abinci Ya Tashi

by Abubakar Abba
2 years ago
Abinci

Humumar abinci da kula da harkokin noma ta duniya da ke a karkashin  majalisar dinkin duniya (FAO),  ta bayyana cewa, farashin kayan abinci a fadin duniya a watan Afilu ya tashi a karon farko a wannan shekarar.

Ta  kuma  sanar da cewa, farashin har yanzu na kan kashi 19.6 a cikin dari inda farashin ya karu a watan Maris na shekarar 2022.

  • Manyan Jami’an Kasashen Sin Da Amurka Sun Tattauna Game Da Alakar Kasashen Biyu
  • Yadda Likita Ya Yi Lalata Da Wata Mai Jinya A Asibitinsa A Jihar Kwara

A cikin rahoton  tashin farashin da  da hukumar ta FAO ta fitar na watan da ya wuce wanda kuma aka wallafa shi a ranar Juma’ar da ta gabata.

Rahoton ya nuna cewa, karuwar farashin a watan Afirlu ya faru ne kan kaya kamar su Nama, Shinkafa da Suga, inda kuma aka samu raguwar farashin kaya kamar su hatsi, Madara da Mai Gyada.

Rahoton ya ci gaba da cewa, an samu karin tashin farashin Suga ne saboda samun sauyin yanayi, inda hakan ya zama illa ga manyan kasashen da ke a cikin Asiya da suka kasance kan gaba wajen samar da Suga.

LABARAI MASU NASABA

Sharhi Kan Noman Agwaluma A Nijeriya

Gwamnatin Jihar Taraba Ta Ayyana Yi Wa Kasuwannin Sayar Da Dabbobi 9 Garanbawul

Hukumar ta FAO ta bayyana cewa, farashin Suga ya karu da kasha 17.6 a cikin dari daga watan Maris, inda farshin ya karu da yawa tun a watan Okutobar 2011.

A cewar hukumar, wannan ya faru ne saboda raguwar da aka samu na ragu a Indyia, China, Thailand  da kuma a  kungiyar turai wato EU, musamman saboda samun sauyin yanayio da kuma jinkirin da aka samu wajen girbe Raken da ake noma don sarrafa shi zuwa Suga, musamman a kasar Brazil

A bangaren Nama kuwa, rahoton ya sanar da cewa, farashin ya karu da kashi 1.3  a cikin dari, musamman saboda tashin farashin Kajin gidan gona, inda kuma aka sake samun karin bukatar ta Naman a  da ake shigo da shi daga Asiya.

Har ila yau, farashin samfarin Naman na bobine na kasa da kasa, shi ma ya karu saboda raguwar da aka samu ta tura Shanun da ake yankawa, musamman a kasar Amurka.

Sai dai,  farashin sauran kayan masarufi ban da Shinkafa ya ragu.

A bisa hasashen da hukumar ta yin na tashin farashin na kayan masarufin a daga shekarar 2023 zuwa shekarar 2024, ta yi nuni da cewa, akwai bukatar a a sanya ido a lokacin bazara a kasar ta Amurka.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

Sharhi Kan Noman Agwaluma A Nijeriya
Noma Da Kiwo

Sharhi Kan Noman Agwaluma A Nijeriya

October 18, 2025
‘Yansanda Sun Cafke Ɓarayi 13 Tare Da Ƙwato Shanu 27 A Kaduna
Noma Da Kiwo

Gwamnatin Jihar Taraba Ta Ayyana Yi Wa Kasuwannin Sayar Da Dabbobi 9 Garanbawul

October 18, 2025
Dalilin Bankin AfDB Na Yin Hadaka Da WFP Da IFPRI
Noma Da Kiwo

Dalilin Bankin AfDB Na Yin Hadaka Da WFP Da IFPRI

October 18, 2025
Next Post
Burin Bai Wa Jama’a Shawarwari Ya Sa Na Fara Waka – Jamilu JEY BOY

Burin Bai Wa Jama’a Shawarwari Ya Sa Na Fara Waka – Jamilu JEY BOY

LABARAI MASU NASABA

Ya Kamata Shugaba Tinubu Ya Ƙulla Alaƙa Ta Kut-da-kut Tsakanin Hukumar Shige Da Fice Da Kwastam – Babandede

Ya Kamata Shugaba Tinubu Ya Ƙulla Alaƙa Ta Kut-da-kut Tsakanin Hukumar Shige Da Fice Da Kwastam – Babandede

October 31, 2025
Rundunar Sojin Nijeriya Ta Shirya Wa Janar Musa Faretin Gama Aiki

Rundunar Sojin Nijeriya Ta Shirya Wa Janar Musa Faretin Gama Aiki

October 31, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Gwamnatin Tarayya Da Stellar Steel, Sun Sanya Hannu Kan Yarjejeniyar Habaka Karafan Cikin Gida

October 31, 2025
Ƴansanda Sun Kama  Wani Mai Wasa Da Bindiga AK-47 A Cikin Wani Bidiyo A Adamawa

Ƴansanda Sun Kama  Wani Mai Wasa Da Bindiga AK-47 A Cikin Wani Bidiyo A Adamawa

October 31, 2025
Kifewar Kwalekwale: Gwamnan Gombe Ya Jajanta Wa Al’ummar Nafada Kan Mutuwar Matasa Biyar

Kifewar Kwalekwale: Gwamnan Gombe Ya Jajanta Wa Al’ummar Nafada Kan Mutuwar Matasa Biyar

October 31, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

NPA Da Ƙungiyar Injiniyoyi Ta Yi Haɗaka Don Bunƙasa Tashoshin Jiragen Ruwa

October 31, 2025

Ranar Foliyo Ta Duniya: Muna Fatan Ganin Karshen Cutar Foliyo A Jihar Katsina -Zulaihat Dikko Radda

October 31, 2025
Yan Nijeriya Na Ɗanɗana Kuɗarsu Kan Jinkirta Cire Tallafin Mai – Sarki Sanusi

Yan Nijeriya Na Ɗanɗana Kuɗarsu Kan Jinkirta Cire Tallafin Mai – Sarki Sanusi

October 31, 2025
Musabbabin Hana Sule Lamido Fom Ɗin Takarar Shugabancin PDP

Allah Ya Kai Manzon Allah (SAW) Muƙami Na Babban Yabo A Cikin Komai

October 31, 2025
Sin Da Amurka Suna Taimaka Wa Juna Da Samun Wadata Tare

Sin Da Amurka Suna Taimaka Wa Juna Da Samun Wadata Tare

October 31, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.