• English
  • Business News
Saturday, November 8, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Indomie Ta Kaddamar Da Shirin Gangamin Abinci Mai Gina Jiki Na ‘Ingantaccen Abinci Domin Nasara’

by Leadership Hausa
4 months ago
Hoton Tallan Taliyar Indomie

Hoton Tallan Taliyar Indomie

Shahararren Kamfanin taliyar Indomie a Nijeriya, ya sanar da kaddamar da sabon gangamin wayar da kai kan abinci mai gina jiki, mai taken; ‘Ingantaccen Abinci Domin Nasara.’ Wannan gangamin ya na jaddada rawar da abinci mai gina jiki kamar taliyar Indomie ke takawa wajen ciyar da iyalai da ƙarin lafiyar su a yankin Arewacin Nijeriya.

Indomie ta kwashe shekaru da dama tana riƙe da kambun taliya mai inganci da daɗi da arha a cikin gidajen ‘yan Nijeriya. Tallan talabijin na ‘Ingantaccen Abinci Domin Nasara’ an samar da shi ne akan wannan manufa, inda ya ke bayyana Indomie a matsayin abokiyar tafiyar rayuwa wajen cinma nasarar dukkan iyalai a faɗin ƙasa.

  • Kano Ce Kan Gaba Wajen Shayar Da Maltina – Kabiru Kasim
  • Matatar Dangote Za Ta Fara Dakon Man Fetur Da Dizal Kyauta A Fadin Nijeriya

Nasara Ta Hanyar Abinci Mai Gina Jiki

An ƙaddamar da gangamin na wayar da kai kan abinci mai gina jiki a ranar 6 ga Yuni, 2025. Munufar shirin shi ne wayar da kai da ƙara jaddada jajircewa da rawar da Indomie taka wa wajen tallafawa iyaye mata da dukkan iyalai ta hanyar samar da abinci mai daɗi da sauƙin sarrafawa da samuwa, Wanda ya ke cike da sinadaran gina jiki, kuma ya ke ƙara samar da inganci da kuzari da cimma burin rayuwa.

Daga cikin abin da ke ƙunshe a cikin talla na talabijin, akwai labarin Binta, yarinya da ta fito daga arewacin Nijeriya wacce burinta na zama likita ya samo asali ta hanyar soyayyarta da abinci mai gina jiki, wanda mahaifiyarta ke ba ta. Za a iya kallon faifan tallar a Manhajar YouTube, labarin rayuwar Binta da ya ke jaddada muhimmanci abinci mai gina jiki da goyon bayan iyali.

LABARAI MASU NASABA

‘Yan Nijeriya Miliyan 14 Sun Yi Bikin Murnar Karɓar Kyautar N23m Daga Bankin STANBIC IBTC

Bikin Sallah Babba Tare Da Malta Guinness A Kano

Tallan na talabijin ya bayar da labarin rayuwar Binta, ya kuma mayar da hankali akan irin tasirin da abinci mai kyau ya ke da shi wajen tallafawa iyali. Da labarin ya yi nisa, mun gano Binta tun daga ƙuruciya zuwa shigarta makarantar koyon aikin likitanci. Hakan ya nuna yadda abinci mai kyau da goyon bayan iyali ya ke taka muhimmiyar rawa wajen cin nasara a rayuwa. Binta ta girma tare da cin abinci mai gina jiki ta hanyar cin taliyar Indomie tun da fari.

Indomie tun da daɗewa tana da yaƙini kan cewa ciyarwa bai tsaya kawai ga jiki ba ne. Har da taimakawa wajen cikar buri da samar da makomar kowanne yaro zuwa mataki na gaba. Shi ya sa muka ƙirƙiri shirin ‘Indomie AI
Career Generator,’ wata Manhaja ce ta musamman da ke taimaka wa yara su hango manyan burikansu ta hanyar hotuna masu kayatarwa da ƙarfafa guiwa.

Ta hanyar ziyartar shafin https://nasarada.indomie.ng kawai, iyaye za su bi wasu matakai masu sauƙi domin su samar da hotunan yaransu a matsayin likitoci da lauyoyi da injiniyoyi da dai sauransu. Wannan wata hanya ce daga gare mu domin kusanta su da mafarkinsu da kuma nuna wa kowane yaro cewa makomarsu tana da amfani, ana iya hangenta, kuma ta na dab da su.

Hoton Tallan Taliyar Indomie
Hoton Tallan Taliyar Indomie

Indomie Na Ɗauke Da Muhimman Sinadaran Gina Jiki

Taliyar Indomie na dauke sinadarai masu matuƙar amfani ga jiki, kamar su: calcium da iron da protein da Vitamin B da kuma Vitamin A. Duka suna taimakawa wajen girma da bunƙasa kwakwalwa da kuma lafiya mai ɗorewa. Wannan ya sanya Indomie ta zama abinci inganci da sauƙin sarrafawa da samar da ingantatun sinadaraida ake buƙata daga kowane kalar abinci.

“Muna alfahari da ƙaddamar da gangamin ‘Nasara da Indomie’ wanda ke taka rawa wajen wayar da kai kan amfanin samar da abinci mai gina jiki wajen samar da kyakkyawar rayuwa anan gaba,” cewar Jamiu Abdulrasheed, jami’in tallace-tallace a Manhajar zamani ta Indomie “Wannan girmamawa ce da sadaukarwar da iyaye mata ke yi wajen ciyar da iyalansu da abinci mai amfani, da kuma nuna yadda Indomie ke bayar da daɗin ɗanɗano da gina jiki domin tallafawa zuwa kai wa ga matakin nasara.”

Ana shawartar masu kallo da su kalli wannan labari mai zaburarwa da saka ƙaimi wajen samar da Ingantaccen abinci domin samun nasara a shafukan sada zumunta na: @IndomieArewa a Manhajar Facebook da
@indomie_arewa a Manhajar Instagram.

Indomie Nigeria za ta cigaba da jajircewa wajen samar da hanyoyin abinci masu gina jiki ga iyalai da kuma tallafawa hanyarsu ga cinma nasara.

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

‘Yan Nijeriya Miliyan 14 Sun Yi Bikin Murnar Karɓar Kyautar N23m Daga Bankin STANBIC IBTC
Talla

‘Yan Nijeriya Miliyan 14 Sun Yi Bikin Murnar Karɓar Kyautar N23m Daga Bankin STANBIC IBTC

August 12, 2025
Bikin Sallah Babba Tare Da Malta Guinness A Kano
Talla

Bikin Sallah Babba Tare Da Malta Guinness A Kano

June 6, 2025
Bashin Naira Biliyan 2.5: Duhu Ya Mamaye Ma’aikatun Sakkwato Da Zamfara
Talla

FALLASA: HUJJOJI KAN YADDA BELLO MATAWALLE YA KWASHE BILIYOYI DA SUNAN AIKIN TASHAR JIRGIN SAMA A ZAMFARA

October 27, 2023
Next Post
Shahararren Ɗan Kasuwa Aminu Dantata Ya Rasu

Shahararren Ɗan Kasuwa Aminu Dantata Ya Rasu

LABARAI MASU NASABA

Majalisa Ta Ƙaryata Karɓar Dala Miliyan 10 Don Daƙile Tantance Shugaban NERC

Majalisa Ta Ƙaryata Karɓar Dala Miliyan 10 Don Daƙile Tantance Shugaban NERC

November 8, 2025
An Fara Binciken Batan Dan Bautar Kasa A Bayelsa

An Fara Binciken Batan Dan Bautar Kasa A Bayelsa

November 8, 2025
An Damke Mutum 11 Da Ake Zargi Da Kisan Wani Matashi A Bauchi

An Damke Mutum 11 Da Ake Zargi Da Kisan Wani Matashi A Bauchi

November 8, 2025
Shugaban Kasa Yana Bibiyar Zanga-zangar Matsin Rayuwa – Minista

Shirin Shugaba Tinubu Na ‘Renewed Hope’ Zai Karfafa Wa Manoma Gwiwa – Oyebanji

November 7, 2025
Shugabannin DSS Sun Gana A Kaduna, Sun Tattauna Matsalar Tsaron Arewa Maso Yamma

Shugabannin DSS Sun Gana A Kaduna, Sun Tattauna Matsalar Tsaron Arewa Maso Yamma

November 7, 2025
Cinikin Waje Na Kasar Sin Ya Karu Da Kashi 3.6 Cikin Dari A Watanni 10 Na Farkon Shekarar 2025

Cinikin Waje Na Kasar Sin Ya Karu Da Kashi 3.6 Cikin Dari A Watanni 10 Na Farkon Shekarar 2025

November 7, 2025
An Bukaci Manoma Su Rungumi Tsarin Noma Mai Jure Wa Sauyin Yanayi

An Bukaci Manoma Su Rungumi Tsarin Noma Mai Jure Wa Sauyin Yanayi

November 7, 2025
Kasar Sin Za Ta Dage Dakatar Da Shigo Da Waken Soya A Kan Kamfanonin Amurka Uku 

Kasar Sin Za Ta Dage Dakatar Da Shigo Da Waken Soya A Kan Kamfanonin Amurka Uku 

November 7, 2025
Abin Da APC Za Ta Yi Da Rinjayen Kashi Biyu Bisa Uku A Majalisar Tarayya

Abin Da APC Za Ta Yi Da Rinjayen Kashi Biyu Bisa Uku A Majalisar Tarayya

November 7, 2025
An Yi Kira Da A Zurfafa Hadin Gwiwa Tsakanin Sin Da Kasashen Afirka Don Bunkasa Masana’antu A Sassan Afirka

An Yi Kira Da A Zurfafa Hadin Gwiwa Tsakanin Sin Da Kasashen Afirka Don Bunkasa Masana’antu A Sassan Afirka

November 7, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.