ADVERTISEMENT
  • English
  • Business News
Wednesday, September 9, 2026
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Ingantacciyar Hanyar Gyaran Gashi

by Bilkisu Kassim
3 years ago
Gashi

Uwargida ko kin san abin da za ki sa wa gashinki ya yi tsawo da laushi ya kuma magance amosani.?

Assalamu Alaikum masu karatu barkammu da sake saduwa da ku a cikin shirin namu mai farin jini da albarka na Ado da Kwalliya.

Ga Abubuwan da ya kamata Uwargida ki tanada; Yana da kyau sosai, sannan kuma yana gyara gashi ya sa shi laushi ya yi tsayi sannan kuma ya yi baki.

ADVERTISEMENT

Da fari sai ki nemo bawon albasa, man albasa, man hulba, Neskef, man da habbatussauda:

Ga kuma yadda za ki hada shi:

LABARAI MASU NASABA

Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi

Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa

Da farko za ki samu bawon albasa, albasa dai wadda muke amfani da ita to bawo na baya wanda muke zubar da shi daga yanzu karki sake zubar da shi ga amfanin sa ya zo, sai ki samu fry pan ki zuba wannan bawon albasar a ciki sai ki dora shi a wuta amma ki rage wutar saboda kar ya  kone sai ki rika juya shi sama-sama har ya yi baki shi ne ya soyu idan ya yi baki sannan ki sauke shi ya dan huce, daga nan ki samu turminki mai kyau ki daka shi ya yi laushi, sai ki samu abin zubawa ki zube shi sannan ki kawo man albasa ki zuba sai man hulba shima ki zuba, sannan man habbatussaudah shima ki zuba, sai Neskef dinki shima za ki iya daka shi ko nika shi saboda ya yi laushi.

Bayan kin daka sai ki zuba shi a cikin wannan hadin sannan ki juya shi sosai ki gauraye shi, sai ki maida shi man kitson ki za ki ga abin mamaki in sha Allahu kanki zai yi laushi gashin ya yi tsayi sannan idan kina da amosanin kai zai miki maganin sa, sannan kuma fatar kanki za ta yi haske.

Gashi
Bilkisu Kassim
+ postsBio
  • Bilkisu Kassim
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-kassim/
    Maganin Nankarwa (3)
  • Bilkisu Kassim
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-kassim/
    Hallaka Kwabo
  • Bilkisu Kassim
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-kassim/
    Maganin Sanyi Sadidan
  • Bilkisu Kassim
    https://hausa.leadership.ng/author/bilkisu-kassim/
    Kitson Sallah

MASU ALAKA

Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi
Ado Da Kwalliya

Yadda Ake Kula Da Labba Domin Su Kasance Masu Laushi

September 5, 2026
Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa
Ado Da Kwalliya

Yadda Ake Kare Hannu Daga Bushewa

August 29, 2026
Gashi
Ado Da Kwalliya

Yadda Ake Kula Da Farce

August 23, 2026
Next Post
Kakakin Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen Ya Ziyarci Masarautar Zazzau

Kakakin Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen Ya Ziyarci Masarautar Zazzau

LABARAI MASU NASABA

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

Batun AI Zai Fi Daukar Hankali A Bikin Baje Kolin Fasahar Zamani Ta Duniya Karo Na 5

September 8, 2026
Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

Gwamna Radda Ya Samu Goyon Bayan APC A Katsina Gabanin Zaɓen 2027

September 8, 2026
Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

Cinikin Wajen Sin Ya Ci Gaba Da Samun Bunkasa Cikin Sauri A Watanni Takwas Na Farkon Bana

September 8, 2026
'Yan Bindiga

‘Yan Bindiga Sun Kashe 2, Sun Yi Garkuwa Da 26 A Kaduna

September 8, 2026
Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

Binciken CGTN Ya Nuna Gamsuwa Da Yadda Baje Kolin CIFTIS Ke Shaida Karfin Gwiwar Sin A Fannin Kara Fadada Bude Kofa Bisa Babban Matsayi

September 8, 2026
Yadda Taron Tattalin Arziki Da Zuba Jari Na Kwana Biyu Ya Gudana A Katsina

Gwamna Radda Ya Gabatar Da Kasafin N828.6bn Na 2027

September 8, 2026
Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

Sin Za Ta Yi Aiki Tare Da Sassa Daban Daban Domin Mayar Da Fasahar AI Wata Dama Ta Cin Gajiya Mai Dorewa

September 8, 2026
Gwamnan Kebbi Ya Bayyana Shirin Sake Duba Albashin Malaman Firamare

Gwamna Idris Ya Rushe Majalisar Shugabannin Hukumar Zaɓe Ta Kebbi

September 8, 2026
Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

Han Zheng Ya Halarci Baje Kolin CIFIT Karo Na 26 Tare Da Gabatar Da Jawabi

September 8, 2026
Wani Soja Ya Kashe Kansa Bayan Kashe Matarsa A Jihar Neja

Kano Za Ta Kafa Sansanonin Sojoji A Ƙananan Hukumomin Da Ke Fuskantar Barazanar Tsaro

September 8, 2026

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.