• English
  • Business News
Thursday, November 6, 2025
Leadership Hausa
Read English News
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
  • Gida
  • LabaraiZafi
    • Kananan Labarai
    • Daga Kasar Sin
    • Dausayin Musulunci
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Manyan Labarai
    • Ado Da Kwalliya
    • Bakon Marubuci
  • Wasanni
  • Siyasa
  • Labaran Kasuwanci
  • Daga Birnin Sin
  • Nishadi
  • Ra’ayi Riga
  • Taskira
  • Al’ajabi
  • Al’adu
No Result
View All Result
Leadership Hausa
No Result
View All Result

Kafa Dangantakar Diflomasiyya Tsakanin Sin Da Honduras Ya Sake Tabbatar Da Manufar Sin Daya Tak A Duniya

by CMG Hausa
3 years ago
Diflomasiyya

A jiya Lahadi 26 ga wata ne, Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin da kasar Honduras suka sanar da kulla huldar diflomasiyya, bayan da Honduras ta sanar da yanke huldar jakadanci da mahukuntan Taiwan.

Ya zuwa yanzu, kasashe 182 na duniya sun kulla huldar diflomasiyya da kasar Sin, yayin da kasashe 13 ne kawai, hukumomin Taiwan suke kira wai “kasashe masu diplomasiyya”. Wannan ya nuna cewa, manufar Sin daya tak a duniya, ra’ayin gaba daya ne, kuma ka’idar dangantakar kasa da kasa da kasashen duniya suka amince da shi.

  • SERAP Ta Nemi INEC Ta Hukunta Gwamnoni Kan Bangar Siyasa

Kasar Sin daya ce tak a duniya, kuma gwamnatin Jamhuriyar Jama’ar kasar Sin, ita ce gwamnati daya tilo da ke wakiltar kasar Sin baki daya, kuma Taiwan wani yanki ne na kasar Sin da ba za a iya raba shi ba. Wannan hujja ce ta tarihi da ta shari’a da ba za a haramta ta ba.

Bisa labari na baya bayan nan, kasar Sin tana maraba da kasar Honduras bisa yadda ta ba da goyon baya, da kuma shiga hadin gwiwar raya shawarar “Ziri daya da hanya daya”, da shawarar raya kasa da kasa, da shirin samar da tsaro a duniya, da shirin wayewar kai a duniya, da sa kaimi ga yin mu’amala, da hadin gwiwa a aikace bisa tsarin da ya dace.
A sa’i daya kuma, kasar Sin tana son samar da nasarori da dama, wadanda za a iya samu cikin sauri, ta hanyar fadada shigo da kayayyaki daga kasashen waje, da karfafa zuba jari, da shiga ayyukan gina ababen more rayuwa, da ba da fifiko kan ayyukan da za su amfani rayuwar jama’a, don bayar da “riba” ga Honduras, sakamakon kulla huldar diflomasiyya a tsakanin kasashen biyu.
Tsayawa kan manufar Sin daya tak a duniya, adalci ne na kasa da kasa, kuma wadanda suke neman Yancin Taiwan” za su yi hasara idan suka yi hannun riga da halin da ake ciki. Babu wanda ya isa ya raina kwakkwarar azama, da tsayin daka, da karfin ikon jama’ar kasar Sin na kare ikon mallakar kasa, da cikakken yankin kasa.

Dalilai za su tabbatar da karuwar kasashen da ke kasancewa a gefen dama na tarihi. (Mai fassara: Bilkisu Xin)

LABARAI MASU NASABA

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

ShareTweetSendShare

MASU ALAKA

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST
Daga Birnin Sin

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

November 6, 2025
Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya
Daga Birnin Sin

Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

November 6, 2025
Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji
Daga Birnin Sin

Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

November 6, 2025
Next Post
Kafar CGTN Ta Gabatar Da Jerin Bidiyo Don Yin Bayani Game Da Tsarin Demokuradiyyar Kasar Sin

Kafar CGTN Ta Gabatar Da Jerin Bidiyo Don Yin Bayani Game Da Tsarin Demokuradiyyar Kasar Sin

LABARAI MASU NASABA

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

CMG Ya Kaddamar Da Wasu Tashoshin Talabijin Uku A Dandalin FAST

November 6, 2025
Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

Baje Kolin CIIE Ya Bayar Da Tabbaci Ga Duniya

November 6, 2025
Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A  FCT

Gwamnatin Tarayya Ta Amince da Gina Sabbin Gidaje Ga Alƙalai, Da Samar Da Ruwa A  FCT

November 6, 2025
Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

Manufofin Sin Na Yaki Da Sauyin Yanayi: Gani Ya Kori Ji

November 6, 2025
Shugaba Xi Ya Jaddada Bukatar Gina Ingantaccen Yankin Ciniki Cikin ’Yanci Na Tashar Ruwa Ta Hainan

Shugaba Xi Ya Jaddada Bukatar Gina Ingantaccen Yankin Ciniki Cikin ’Yanci Na Tashar Ruwa Ta Hainan

November 6, 2025
Amurka Ta Yi Barazanar Ƙwace Kadarorin Ƙungiyoyin Makiyaya A Nijeriya 

Amurka Ta Yi Barazanar Ƙwace Kadarorin Ƙungiyoyin Makiyaya A Nijeriya 

November 6, 2025
A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

A Karon Farko An Gabatar Da Ka’idar Kasa Da Kasa Ta Fasahar 5G Mai Amfani Ga Masana’antu

November 6, 2025
Gwamnatin tarayya

Ta’addanci Ba Zai Yi Nasara Ba A Ƙasarmu — Tinubu

November 6, 2025
Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

Bikin Baje Kolin CIIE: Da Abokin Daka Ake Shan Gari

November 6, 2025
Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama

Za Mu Ƙara Ƙaimi Wajen Kai Wa ‘Yan Bindiga Hare-Hare Ta Sama – Hafsan Sojin Sama

November 6, 2025

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Gida
  • Labarai
    • Manyan Labarai
    • Kananan Labarai
    • Masarautu
    • Bakon Marubuci
    • Dausayin Musulunci
    • Daga Kasar Sin
    • Nishadi
    • Noma Da Kiwo
    • Sana’a Sa’a
    • Tambarin Dimokuradiyya
    • Taskira
    • Daga Birnin Sin
    • Ado Da Kwalliya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Al’adu
  • Al’ajabi
  • Labaran Kasuwanci
  • Karanta cikin Turanci

© 2025 Leadership Media Group - All Right Reserved.